Jahilci Ko Al’ada Hausa Novel Complete
‘๐๐๐ก’๐๐๐ก๐ข ๐๐๐๐ ๐๐๐ง๐ง๐๐๐๐ก
๐ก๐
๐๐๐ฅ๐๐ฅ๐ ๐ฆ๐๐๐๐๐จ ๐๐ฆ๐๐
ฬถUฬถWฬถAฬถR ฬถBฬถAฬถTฬถOฬถOฬถRฬถL
๐ ๐๐ฅ๐จ๐๐จ๐๐๐ฌ๐๐ฅ
MAFARKI NAH
&
โฆ’YAR SARKI CEE
๐๐๐ฃ๐ฃ๐ฌ ๐ ๐๐จ๐๐จ๐๐จ๐ก ๐ก๐๐๐๐๐ฌ ๐ฆ๐๐๐๐๐๐๐๐๐จ ๐๐๐๐๐๐ ๐ช๐ ๐ฆ๐๐๐๐๐ ๐ง๐ข ๐๐๐ ๐ ๐จ๐ฆ๐๐๐ ๐จ๐ ๐ ๐๐
๐ฐ๐ป๐ป๐ฐ๐ท๐๐ผ๐ผ๐ฐ๐ท ๐๐ฐ๐ป๐ป๐ธ ๐๐ฐ ๐๐ฐ๐ป๐ป๐ธ๐ผ ๐ฐ๐ป๐ฐ ๐๐ฐ๐๐๐ธ๐ณ๐ธ๐ฝ๐ฐ ๐๐ฐ๐๐๐ป๐๐ป๐ป๐ฐ๐ท๐ธ ๐๐ฐ ๐ฐ๐ป๐ฐ ๐ฐ๐ป๐ธ๐ท๐ธ ๐๐ฐ ๐๐ฐ๐ป๐ป๐ฐ๐ผ
ุงูููู ุตูู ู ุณูู ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู ๐๐ฐ๐
๐๐๐ฆ๐ ๐๐๐๐๐๐๐ฅ ๐ฅ๐๐๐ ๐๐ก๐๐ฅ ๐ฅ๐๐๐๐๐
Baabaa tace “Indo wai har halin naki ya balaga ya kai haka? Indo rashin storon Allahn ma ya girmama ya wuce misali? Ina magana kina zaune wato ta mutu? Kai subhanallahi tirr da wannan tambaษewan rayuwa wai AL’ADA, Indo Sallahn ki ma ba karษuwa zai yi ba dan alhaqin baiwar Allah dake kanki, ni Meramu wannan JAHILCI KO AL’ADAH za’a qira sa? Mutum na da iliminsa dai-dai gwargwado amma sai ya cika carbin burbushin tunaninsa tsaษ da JAHILCI, to Allah ya kyauta miki” Baabaa Mero na gama magana ta fice rai a ษace.
Sanadin Mijina Hausa Novel Complete
“Magaji ษauka mun yarinyar nan mu tafi gida na” cewar Baabaa Mero.
Magaji miqewa yayi ya ษauke ta a kafaษa suka fice tare da Baffai sai gidan Baabaa Mero.
Suna shiga gidan tasa Magaji ya ajeta akan tabarman da dama take zaune a kai kamun Baffai yazo qiranta, mafifici ta shiga ษaki ta dauko Baffai ya karษa yana fifita Innai Magaji kuwa kanta na cinyansa.
Baabaa tagumi kawai ta zuba tana ganin ikon Allah dan duk iya sanin ta ko wani irin maciji ne ya ciji mutum muddin ta basa wannan magani ta manna masa gadalin shikkenan sai ya amar da dafin, dan a wajan mijinta ta gaji duka magungunan.
Miqewa baabaa tayi ta shiga ษaki can ta fito da wani qullin magani da qwai da kofi, tana zama ta fasa qwan sannan ta sanya maganin ta kaษa, Magaji ta miqawa ya karษa ya buษe bakin Innai yana sa mata, sai ta kuma buษe ido tana haษiya kaษan-kaษan, yana gama bata ta wara ido tana ya tsine fiska sai lokacin ta fara jin tashin zuciya, in tayi kaman zata rufe ido sai taji amai na taso mata tana buษe ido ya kwanta.
Baabaa tace “kai Magaji yanzukam ษago ta kar ta ษata maka jiki” sai ya ษago kanta ya zaunar da ita amma yana riqe da ita.
Sai lokacin Baffai ya tuna da maganan tofi, nan take ya ษau kofi da ruwa ya fara addu’a yana tofawa sannan ya sa mata a bakin ta sha, tana gama sha ko kofin bai gama barin bakinta ba sai amai, sosai take amai kaman zata harar da kayan cikin ta, ganin haka sai duk suka yi hamdala suna aikin jera mata sannu.
Sosai tayi amai ta galabaita, tayi luuuu zata faษi Magaji yayi saurin taro ta, nan baabaa ta miqe ta ษauko roba da ruwa sannan ta sanya Magaji ya gogewa Innai jikinta ta kawo wani riga tace ya saka mata.
kallon Baabaa yayi jin abinda tace na ya sawa Innai riga, duk da dai qanwar sa ce kuma yarinya ce tunda shekarunta sha-huษu 14 kuma ba komai qirjinta amma baya jin zai iya sa mata rigan dan gudun mastala shi shaiษan ba’a iya masa.
Ganin ya tsaya da riga a hannu sai ta harare sa ta karษa zata sa mata shi kuma Magaji kau da idonsa yayi sai da ta gama saka mata ya juyo, Baabaa ta sanya shi ษaukan Innai ya kaita ษaki.
Ya ษauke ta ya kaita ษaki ya kwantar da ita akan gadon ta ya juyo ya fito.
Duk suna zaune zugum-zugum kowa yayi shiru ko wannensu da abinda yake tunawa a ransa yayinda shi kuma Magaji tunani yake wannan yarinya ko kaษan bata da nauyi kullum ka ษaga ta kaman ka ษaga stinke.
Baabaa Mero tace “mai sunan Malam kana ji na? Baffai ษaga kai yayi alaman yana sauraranra, sai ta numfasa tace “mai sunan Malam abun ya isa haka yau shekara ษai-ษai shekaru sha-huษu kenan da haihuwan takwara sannan tun randa aka haifeta har yau ba abinda ya sanja na daga AL’ADAN da uwarta ta ษaura wa kanta, abun ya isheni yau an qureni na tabbata nan gaba ko ba rai aka kawo takwara indo ba zata kalli gawanta ba balle batun ta mata addu’a ko ta wanke ta dan haka zan ษau mummunan mataki a kanku duka abun ya ishe ni, ku tashi ku bani waje” ta faษa tana kallon Baffai da Magaji.
Magaji kallon baabaa yayi yace “baabaa kiyi haquri amma ni na tabbata Inna na son Innai irin matsanancin soyayyan nan ma, dan Allah kuyi haquri ku mata uzuri” harara baabaa Mero ta aika masa da shi tace “kai dan ubanka tunda ba kai ake azabtarwa ba dole kace haka, bayan AL’ADA ta kunyan ษan fari kasan akwai AL’ADAH ta SHA’DI kamun aure ko? To tunda kace haka ka tabbatar sai an maka za’a baka matan aure jarababben mara tausayi har za kayi magana ni da nasan ba dan an daina sha’di ba sai dai ka mutu ba aure, to ciwon da ake ji a shaษi na ษan awanni ko mintuna ka isa ka haษa shi da irin ciwon da ake ji na rashin kulawa daga mahaifiya? Anbar duk waษan nan AL’ADUN saboda zamani yayi kowa ya fahimci yawancin AL’ADU ba komai bane face JAHILCI da kuma ษaukan alhaqin bayin Allah a banza da wofi abu ba ayan Qur’ani ba bare Hadisi kuma dai ba Mustahabbi ba ko Sunna balle a qira sa Farilla kaman yacce mutane ke jahiltan kan su suka aza a gaban goshi, ciwon da takwara ke ji ba ko wanne mai laga-lagan zuciya bane zai iya ษauka ka godewa Allah uwarka Habiba ba ruwanta da wannan JAHILALLEN AL’ADA dan da kai ne na tabbata sai ka shiga duniya dan jaraba”.
Baffai kansa a qasa ya kasa cewa komai shi kaษai yasan ne yake kissinawa a ransa.
Baabaa masifa take kaman zata ari baki barin dai in ta tuno rashin kunyan da Inna ta mata, cewa su Baffai tayi su tafi dare nayi tunda qarfe ษaya na dare har ya gota, ficewa suka yi suka tafi gida, Magaji yawa Baffai sai da safe ya wuce ษakin sa.
Baffai yana shiga ษakin ya samu Inna a kwance da alama tayi bacci ma, qaramin tsaki yaja ya shumfiษa sallaya ya kwanta a nan qasa..
โญโญโญ
Jay taษe baki yayi yace “kaman dai a Jss 1 take ne ko SS 1 tsakanin biyun dai”
“Ai kuwa in SS 1 take to a ajina take dan yanzu presently ni ne form-mastern su, amma me sunan ta?
Hararansa Jay yayi yace “za kace baka san sunan Hajja Afrah take da shi ba ko kuwa sunan Daddy ne baka sani ba?
Farooq na dariya yace “sorry freind na tuna FATIMA NURA right? Amma ba mai sunan sai dai wata me suna FATIMA NURA MUHAMMAD”.
“ษan renin hankali ita ce to tunda baka san tana aiki da sunan Alhaji ba”.
“Ai kuwa sai yanzu ma ta faษo mun kasan ba cika kallon students nake ba yanzu ษalibai renine da su in ka sake kaษan su renaka wasu suce suna sonka wasu kuma su maka sharri a wajan qawayensu akan kace kana sonsu alhali ba haka bane”
Murmushi Jay yayi yace “kai dai faษa gaskiya kasan dai na sani wannan AL’ADA ce ta malamai soyayya da ษaliban su to kai faษamun akwai wacce ta maka a students naka?
Farooq hararan Jay yayi yace “taษษ JAHILCI KO AL’ADAH? Kana Malami kayi soyayya da ษalibar ka ba dai AL’ADA ba sai dai ko JAHILCI dan reni ne zalla gwanda ma in ษalibai suka gama ka bi yarinya har gida in ta maka, though akwai wacce suke zama da ita Afrah a class ina tunanin qawarta ce yarinyar nistuwan ta da hazaqanta na burge ni amma ba ina nufin wani abu ba dan duk ajin qwailaye ne irin nata ma yayi muni don ko Afrah ta fita cika ido”
Dariya Jay ya saka har da kama ciki yace “kaji ษan iskan malami ba, wai qwailaye wato ido kake sawa ษaliban ka?
Hararansa Farooq yayi yace “in nasa musu ido in kalli me? Ko ita ma wannan yaarinyar ba wai sonta nake ba dan karkaji nayi magananta”.
“To in ba sonta kake ba me kake? Kaga in ta maka kawai faษamun muje har gidan su in yaso sai ka rene ta kar ka damu da rashin girman ta, kawai ta girma a hannunka in kana zuba mata takin asali (sperm) tun yaushe zata girma kaman kazar gona”.
“Kai dai ษan iska ne Jay Allah kawo maka sauqi dan fa baka ga yarinyar ba ta haษu kam amma ba komai a wajan ni kuma tsakani da Allah yacce na balaga na balagen nan ai duk wacce na samu kasan ba aikin wasa zan mata ba balle akai ga maganan reno, sai dai ko in kai zaka iya haqura kayi renon tunda ษaliba ta ce sai ka fara kamun qafa”
Jay ya buษe baki zai yi magana sai qiran da ya shigo wayansa ya kaste sa, ganin mai qiransa DMD sai ya ษauka ya kara a kunne yana cewa “hello dude an tashi baccin ne?
Guntun tsaki DMD yaja yana driving, a taqaice yace “kana can har yanzu?
“Eh inanan amma bana gidan Hajja naje wajan freind”.
Da yake DMD yasan wanda Jay ke qira freind sai ya kaste qiran ba tare da yace komai ba ya ci-gaba da driving da gudu, ba jimawa suka isa.
Gidan ba za’a ce masa babba har can ba amma duba da ba’a cikin gari yake ba to zai iya amsa sunan babba kuma stararre wanda a kaf anguwan babu irin sa.
Bai ko shiga gidan ba ya tsaya a bakin gate ya juyo ya kallesu yace “ku sauqa ku shiga kuma kar naji kar na gani fatan kuna ji na?
Duk amsa masa suka yi sannan suka sauqa, sanda yaga shigansu kamun nan yaja motan sa yayi gaba.
Layin Jay ya qira ya masa kwatancen inda suke, yana shiga makarantar ya tarar da su suna jiransa, dan sanin halin DMD basu bari ya iso ya qirasu ba suka fito jiransa.
DMD kallon Farooq yayi yace “yanzu kai a nan kake rayuwa? Service ษin nan dole ne?
“DMD ba zaka gane bane”
Taษe baki yayi ya shige cikin ษakin ya ษauro alwala ya dawo palourn ya same su suna hira sai ya shumfiษa darduma ya ta da sallah.
Yana idarwa ya kallesu kaman wanda aka sa dole ko aka shaqe yace “kunyi sallan ne ko kun tsaya hiran mata?
Jay hararansa yayi cikin wasa yace “ba zancen mata ba cin mata muke ษan renin hankali mutum sai kace mata-maza nikam anya dude lafiyan ka? Anyama kana jin feelings?
Ko kallo Jay bai ishe sa ba balle ya tanka ya juya yaci gaba da qirga countern sa.
Farooq dariya yayi har da kama ciki yace “kai fa Jay shahararren ษan iska ne baka da magana sai na mata ai kam matarka ta shige su, yanzu angaya maka su mata-mazan basa jin feelings ne? Suma feelings gare su mai qarfi ma dan kaji kuma DMD irin su da kake ga suke shirun nan kaman abun bai damesu ba to sune oganni in suka kama mace sai sun sumar irinka kuma kuna good 5mints kun gama”
Wani kallon banza kallon bakasan me kake faษa ba Jay yayi wa Farooq yace “amma tabbas in nace baka ci tuwo akaina ba to nayi qarya dan tsaban renin hankali ka dubeni jibgege da ni kana qiran 5mints ai wallahi yanda nake ji na ษin nan in mace ta shiga hannuna sai an ษinka ta kai dai kawai ayi shiru, ษazu Afrah ke ban labarin wata qawarta Inaga ma ita kake nufi Afrah yarinyar nan dan staษar tana ji ta fara girma har da cemun wai na auri qawarta tana da hankali amma kuma na kawo kunne ta faษamun wata magana, duk ษauka na wata serious magana ne ashe yarinyar nan cewa za tayi qawar tata bata da ko nono, to sai ka tuno mun da Afrah nima kaman DMD nake da ra’ayi sai qosashshiyar mace kuma nunanniya wacce tasan ta amsa suna budurwa”
“Hhhhh! Jay Allah kawo maka sauqi ” faษin Farooq yana miqewa.
DMD kallon Jay yayi ya aika masa da harara dan maganganun nasu sosai ya cika sa fam da haushi amma rashin son hayaniya yasa baiyi magana”.


