WhatsApp Join WhatsApp Channel
Hausa Novels

Halak Dina Romantic Love Story

Written by mynovels

Halak Dina Romantic Love Story

 

 

 

 

 

 

 

HALAK DINA
STORY &WRITEN*
*BY*
*ADAMA UMAR*
“`SECRET PEN“`

*THE LOVE & ROMANTIC EROTIC STORYπŸ”ž*

 

*GABATARWA*

“`nasaukar da wannan littafi ga dukkannin masoyana na na fadin duniya ina miko godiya a gareku ,kaman yacce nai kuku albishir zan sake sabon littafina halak dina to rana bata karya saidai uwar diya taji kunya ,ga ranar tazo muje zuwa babu bata lokaci““

*GA MASUSO A TALLATAH MUSU KAYANSU KO HAJARSU KU TUNTUBEN TA WANNAN NUMBERN*

*+234 708 194 0768*
*KIRA KO WHATSAPP*

 

 

1οΈβƒ£βž°2️⃣

 

Acikin kasar nigeria garin borno cikin maiduguri karamar hukumar magumeri kata faren gina mai numfashi wanda daga ganinsa kasan mamallakin gidan hamshakin mai kudine ,gate din gidan na tsaya kallo ina tausayin mai budeshi a wasu lokuta saidai abunda ban saniba shine wani guda aka ware na mai gadi wanda daga ciki yake control din gate din ta cikin wani nakura dake gabansu ,gidan babbane kallo iya kallon mai karatu gefe guda na hangi wata da yar katanga wacce batafi zirai uku ba ,wajen yana dauke da bishiyoyi kala kala sannan akwai bukka na yan hutu a wajen ,kallon flowers din dake shuke a wajen nake na tabbata kullum idan mutum zaiyi arba da wannan zai kasance cikin lafiyar ido ,wata kofa na gani na tabbata bada makulli ake rufe kofar ba aikuwa da mamaki na hangi wani gurbin yatsa daga gani da finger print yake aiki Babban falo ne yasha luntsuma luntsuman ledar seat kusan set uku a jere a falon , ta hannu haguna na duba na hangi babban daining wanda daga gani set ne kujerun falon don kujerun daining din sunkai 12 ko ina na gidan kyalli yake kaman babu mai rayuwa a ciki , sannan ga hanyar stairs nan wanda zai sada ka da wani babban falo saidai yana dauke da dakuna gudan uku amma daya daga cikinsu kitchen ne dan karami daga gani baa amfani dashi ,daya dakin kuma dan karamin falone shima yasha kaya da daki a ciki amma babu kowa a ciki ,daki na ukun kuma Wani makeken gadone a shinfide a dakin, babban dakine wanda yake dauke da farin fenti manyan labulaye suma farare suka tare hasken ranar dake shigowa dakin, tyles din dakin a malale shima fari daga gani kasan mamallakin dakin maaboci tsabtace, under wears ne a jejjefe a tsakar dakin pant biyu ne da bra biyu sai boxer da singlet, tsakiyar gadon kuwa wani ingarman namijine a kwance akai ya lullube jikinsa da makeken farin bed sheet damansa wata tsalleliyar macece ma daidaiciya, bata da kiba sosai amma bazaace mata ramammiya ba, sannan tana da haske amma ba sosai ba kyakyawace kaman ka dauka ka gudu, tana kwance a gefensa na dama saidai kaman bacci takeyi, a hagunsa kuwa nanma wata macece kwance abunta bata da kiba sosai amma tafi ta daman itama tana da haske amma ba sosai ba jyakyawa ce amma batakai dayarba amma tafita kyawun jiki, gaba daya ta rungumosa tasashi a kirjinta kaman wani yaro daga ganinsu kasan suna cikin wani yanayi, basaji basa gani a halin da suke ciki banda kissing din juna babu abunda sukeyi suna shafan juna, sai sauke numfashi suke, kaman zasu cinye juna, ganin kissing din bazai kai masa ba yasa ya dawo da hannunsa kirjinta ya fara sarrafawa cikin zafin nama da fitar hayyaci kafun ya sauke tattausan labbansa akai ya fara sucking inda ya kara gigitata, babu abunda kakeji sai karar ac da sautin numfashin su, tashi tayi ta durkushe akan guiwowinta ta kama jikinsa ta sashi a bakinta ta fara masa wani salon da yakusa mantar dashi inda yake ya bude baki ya fara kwararo ihu yana san bada mata yabo, hakan da yayi ya kara karfin guiwa ta fara yi da zafij nama inda shima ya kara sautin kukansa, ihun da yake kurmawa ya fara ziyartar kunnuwana da nake bacci nan na fara motsi na bata fuska irin na wanda ya tashi daga bacci, ganin halin da suke cikine yasa na tashi na nufi toilet nayiyo brush na fito ina kallonsu, kissing dinsa nazo inayi inda ya kara damkata na kwace jikinna ina dariya na ce

 

 

“Idan na biye maka Aliyu bazamuci abinci ba saidai kayita cinmu”

 

Murmushi yayi ni kuma na fita na fara saukowa daga stairs din har wani jiri na keji tsabar yunwa dafe kaina nayi na ce

 

 

“Haba wlh abunda gajiya tunda mukayi sallah ake abu daya gashi yanzu kusan azahar, ina mamaki jaraba irinta Aliyu ba shi ko gajiya ba yayi, yaci wannan yaci wannan”

 

Haka na dinga sambatu harna bude wata kofa wanda shima dakine babba yana dauke da gado ma dai daici , fadawa kan gadon nayi, jin yadda jikina yake ciwo na bude wata yar durowa na dauko wani sachet din magani na balla tasha ina

“Karfi da yaji na zama yar kwaya, idan ban hada da kwayoyiba ai bazan iya da wannan mutumin ba, suna can sunata fama, kafun ya gama da ita ya rarumoni bari inje in dafa abunda zanci tukunna.”

 

 

Tashi nayi na fito duk da yanzu nasha maganin amma ina dan jin karfi a jikina, sai mika nake da alama bacci ne sosai a idona, wani coridor nabi ya sadani da wani makeken kitchen, gaskiya kitchen din ya hadu babu abunda babu na nakura gashi a tsaftace wurin microwave na nufa na bude aikuwa taga dankwaleliyar kazar jiya a ciki nan yunwar cikina ta kara tasomin naji kaman zanyi aman yayan cikina, dauko kazar nayi na rabata biyu na daura a flate na maida sauran ta ce

“Bari in ajiyewa Najla nasan itama in sun gama wanan round din zata bukata”

Friedge na bude na dauko hadaddiyar kunun aya na dauko pick milk guda daya na kara fasawa a ciki na dawo falo, na zauna, ina zaune aman ina jiyo kukansh da sambatun sa suke a sama, babu ita babu shi, dagajin kukan da take kasan na wahala takeyi domin Aliyu idan ya fara bugun mace tun tanajin dadi har abun ya wuce iyaka, da sauri na fara ci domin ta fara gazawa ruwan jikinta zai kafe hakan zaisa a nemoni banci komai ba aikuwa hannu baka hannu kwarya nake figar kazar nan kaman wani zai kwacemun, kaina na kafa a bakin kofin saida nasha yakai. Rabi sannan na ajiye na cigaba da yagar kazata hadiye naman yayi daidai da gin ana kiran sunana, kwabe fuska nayi kaman insa ihu ko nace bazan bayarba amma yana iya HALAK DINSA da sauri na karisa na shanye na taso na fara haurawa sama kafun na isa bakin kofan ya banko kofan da sauri da alama ni zaije kira, zaro ido nayi da nagansa ga bananarsa tana zillo saida na tsorita da ganin ta, hannnuna ya kama muka wuce ciki na kalleta tana kwance ruf da ciki ta rufe jikinta da mayafin zanin gadon tana maida numfashin wahala, kallonta yayi ya ce

“Maza ki tashi ki kwashe aman da kikayi kije ki samu abunda zakici kidan huta don zanfi samun abunda nakeso idan ba yunwa a tare dake”

 

Kai kawai ta daga masa don ta galabaita muka hada ido murmushi yamun ya daura hannuna akan Babanarsa wanda ya naji wani dadin domin koba komai naji ta kumbura da alama ya kusa kawowa, cafkarta nayi ina cije lebe ina tura masa sako da idanuna wanda hakan ya kara rikitasa, ya kara mannani da jikinsa, tana tashi ta dauki nata rigar duk da ba rigar kirki bace ta nufi ban daki tana shiga ta fara watsa ruwa daga gani wankan tsarki takeyi ta fito ko kallonsu batayiba domin wani abu da takeji a ranta game dasu, duk da halin da nake ciki amma saida na fahimci kuma ina mamakin meyasa bata iya danne fishinta idan ta ganni tare dashi…,

 

Sandar Girma Hausa Novel Complete

**********

 

 

A bangare guda hadarine ya hadu a wani kauye Biu , kasancewar damuna ce ko ina yayi kore shar gonakin mutane sunyi albarka, duk inda ka daga ganinka korene hatta inda kake takawa shima korene shar tafiya nake kaman zanyi tuntube domin ko ganin gabana ma banayi tsabar wata yunwa dake mukurkusa ta ga garin Inna dake kaina da, addua nake kar ruwa nan ya sako domin dole saina nemi waje na fake hakan zaisa na karayin dare a sakemun horo ina cikin wannan zancen zuci kawai naji digon ruwa akan hannuna da sauri na ruga na nufi wata kasan bishiya naje na fake inata adduoin da malam baffa yake koya mana a islamiyya, ruwa ne mai karfi ya barke tare da iska da tsawa gaba daya a firgice nake domib hankalina ya tafi gida ina, ina adduar Allah yasa inna tamun horo koda ta dukane amma ta bani abinci, kartamun irin na rana ta ajiye a takar gida akuya ta cinye kuma akace akuyata ce taci bazaaban ba, haka na hakura na cigaba da ayyukan gida har yammaci ta kawo kai na dauki gari na taho nika, gaba daya raina baci yake idan na tina irin layin dake wajen don da banyi kukaba da har yanzu inacan layina baizo ba, ina cikin wannan tunanin ne naji wata tsawa mai fitgici, hakan yasa na kame jikina waje guda ina kara rufuwa akan kwaryan nikan nawa domin idan ruwa ya taba garin nan sai Inna ta dafani ta cinye, ina cikin wannan tinanin ne na hangoshi rike da lema yanata sauri ko ina zaije a ruwan nan oho, tsayawa yayi yanata hange hange kafun daga bisani ya juyo muka hada ido, murnushi muka sakarwa juna ya nufoni da saurinsa ya shigo kasan bishiya yana rufamun leman, ya ce

“Haba shatu, haba shatu a nani Innn fa tanacan tanata zaginki tanata tsine miki wai baki dawoba har yanzu ga ruwa ta sauko”

Murmushi nayi nasan zaiji komai take fada domin bukkkarmu tana kusa da nasu, dagowa nayi nace

” hakane lawandi wlh midon atal ruwa ya tareni, kuma ina tsoro ruwa ya taba gari”

“To indillu maza, ai ruwan yadan tsaya ma ”

Haka muka taho yanamun hirar abun dariya inata kwashewa da dariya, bansan meyasa ba matijar ina cikin wani hali Allah yakan turomin shi yazamo silar warwareta, haka muka dinga tafi muna yanko kwanan gidanmu saiga Habu kanina Uwa daya uba daya ya taho yana share hawaye, taayawa nayi ina kallonsa domin nasan tatsuniyar gizo bata wuce ta koki, yana hangoni ya karisoya ce

“Ayya kiyi sauri Inna tanacan tanata zaginki nima harta dokeni”

Hannunsa na rike muka nufi cikin gidan jikina har yana karkarwan yunwa, ina ahiga naji gidan ba kowa nayi sallama kaman an wantsilota ta fito ta fara sababi idan da sabo na saba na ajiye garin a gabanta ta bata hakuri na mata bayani, koaa fuska bata nuna ta hakura ba sai ma tace

“Gacan itacen da kika tafi kika bari ruwa ya musu duka kinsan nidai ba baiwar ki bace da zan dage miki kuma dashi zaki mana girki”

 

 

. Shiru nayi na karisa kusa da itacen, ruwane a kwance a kasan iccen sai diga yake kuma wai shi zaa hura, Lawandi yana makale yana jinmu yana tausayawa shatu halinda take ciki, daukar iccen nayi na jinginesu na na juya na nufi dakina bata ko kalli inda nake ba, kayan jikina na sanja sannan nayi sallan laasar na tashi na dauro dan kwalina na fito waje na kwashe ruwan da yataru a tsakankanun duwatsun murhun na fita domin nace zauren malam na samo kasa, aikuwa hakan akayi na samo kasa harda ledodi da gorori bushashe a zauren nazo na fara kici kicin hurawa, cikinane yayi wani mugun murdawan yunwa bansan lokacin da na durkushe kasaba ina salati saida ya lafa na samu na jera wannan iccen na hura wuta, kana gani kasan ba iccen ne suke ciba wannan ledan da nasane sukeci kuma suna karewa wuta zata mutu da sauri na daura ruwa tuwo kafun na fara tankade Allah ya soni wutan da har yanzu ina da sauran robobi haka idan wannan ya kusa cinyewa in sa wani har nayi talge, ruwan talgen na iba kafun nasa gari na ajiye a gefe na dauko garina nazuba aikuwa na tuka na rufe in aadduar Allah yasa tuwon ya dafu kafun wutar ta mutu , komawa kusa da talgen da na iba a kofi nayi na kafa kai inasha kaman kunu duk da yana dan konani haka na dinga sha harnaji cikina ya rabu da bayana sannan nayi hamdala na ajiye, fita nayi samo wasu makamashin don nasan wannan kam ya kusa mutuwa ina fita naji ana kiran sallah na magrib, zaro ido nayi domin na tuna irin shakar da addu ya mata bayan ya dawo ya samu bata gama abinci ba, batasan lokacin da ta fada gidansu lawan ba taje ta roki mamansa akan ta taimaka mata da maka mashi, madafinsu ta shiga ta fito dashi harsa bushashen icce guda uku ta bata tasa hannu ta karba kenan ta juyo sababin Inna a bayanra tana

“Dan ubanki yarinyarnan wa wayace kijemun roko gidan wasu, ke kuma ladiyo ban hanaki tazo ki bata abuba to wlh sai nakai kararki wajen mai gari dake da dan iskan yaronki da yakeson lalatamun diya, me ruwanku da ita maza ke kuma wuce muje yau zakici ubanki gacan addu yana jiranki”

Jin ta kira sunan addu yasa gabana ya fadi zuciyata ta buga na fara zare ido…….

 

 

To fa fans ya kukaji salon nan wannan salon na dabanne, abun ya faru sama da shekara uku is a true life story sai yanzu na samu izini daga gun matar akan na rubuta mata shi a matsayin novel, kusani wannan novel din nayishine kawai don daukar mahimman abubuwan dake cikinsa ba dan haka kubiyo alkalamin sirrin
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
*HALAK DINA*
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

 

*STORY & WRITEN*

 

*BY*

*ADAMA UMAR*

“`SECRET PEN“`

 

*THE LOVE ,ROMANTIC,PITTY ,EROTIC STORYπŸ”ž*

 

*MARUBUCIYAR*

 

*BANZAR MACE ₦200*

*Ζ³AN DANDI ₦500*

*DANGINA FREE*

*TAKARAN SAUDI ₦500*

AND NOW

*HALAK DINA ₦500*

 

 

*GA MASUSO A TALLATAH MUSU HAJARSU KU TUNTYBEN TA WANNAN NUMBER*

*+234 708 194 0768*
*KIRA KO WHATSAPP*

 

“`KU HANZARTA KU BIYA NAKU DOMIN BAZANYI FREE PAGE DA YAWABA DOMIN MALLAKAR NAKA KO NAKI KAFUN NA GAMA FREE PAGE 300 BAYAB FREE PAGE 500 “`

 

*2166579242*

 

*AISHATU HASSAN*

 

*U B A BANK*

 

*KA TURO KATIN SHAIDA TA*

*+234 708 194 0768*

*KO KATI MTN*

*07061512531*

 

*SAINA JIKU MANYAN MATA*

*GA WANDA SUKE CEWA BASU DA KUDI ,KI KAWO MUTUM UKU SU SAYA TA HANNUNKI KEMA ZAN SAKI ,SANNAN DUK WACCE TAMUN COMMENT MAI DADI ITAMA ZAN SATA SAINA JIKU*

 

3οΈβƒ£βž°4️⃣

Da ido na rakata har ta fita ni kuma na cigaba da bawa mijina abunda yake bukata, a tattare dani abunda na lura dashi shine yafi samun gamsuwa daga gareni kuma ni, kuma yafi jimawa a tare dani duk da cewa bai jima da aurena ba, aurenmu baifi shekara ba ita kuma aurensu shekara daya da wata uku.

Tana fita ta wuce kitchen duk da jirin yunwar da takeji hakan yasa ta nufi kitchen din ta kunna gas Al ta daura musu brown spagetti taji kayan lambu sosai sannnan tasa kifi yaji ba laifi ta debo nata ta fito tana hada hanya, ta zauna a daining, tana zama tana jiyo sautinsu wanda da alama suna morewa junansu ne babu alamar wahala a ciki, wani bakin cikene ya taso mata ya tsaya mata a wuya nan ta dauki flate din ta koma kitchen ta zauna kan dan karamin daining din dake ciki nan kam bata jiyosu ta zauna tanacin abincin ta, duk da haka abubuwa da yawa suna mata yawo a kwakwalwarta, saida ta gama sanan ta nufo dakinta ta tuna tabar wayanta a dakinsa kuma dole ta koma hakan yasa taji ba dadi, babu yadda ta iya ta haura sama ta tafi dakin tana shiga ta samesu ya wani taleta yana aiki yadda yakamata ita kuma tana ta kara irzamashi ta hanyar yaba masa, kau koda kanta tayi ganin yadda ruwa yake fita daga jikinta ba irinta ba da ana fara jimawa ruwa zai kafe ta fara ihun zafi, wayarta ta dauka sai lokacin ta lura ta da unders dinta duk iri dayane domin komai zai sayo musu iti daya yake sayomusu, pant din ta dauka taga dayan akwai niima a jiki tasan ba nata bane ta dauki wanda yake a bushen da bra duk da size dinsu ba daya ba na bra ta juya tazo zata fita nan suka kaure da wani ihu wanda ya tilasta mata tsayawa ta toshe kunnuwanta, ganin yadda jikinsu ya sake ya tabbatar mata da ya kawo nan na tashi na rungeshi a jikina ya gama sauke ajiyar zuciya ta juya daga tsayuwar da take ta nufu bandaki ta hada masa ruwan wanka ta dawo ta fice, tashi mukayi makai wanka muka taarkake jikinmu muka fito ya dauki jallabiya da godon wando yasa ya dauki wayarsa ya fita, tare muka fito muka sami Najla tana zaune a falo tana danna waya sannu da zama nayi mata nace bari in haura dakina nai sallah, murmushi kawai tamun ta dagamun hannu na wuce na shiga dakina, da yake akwai alwalata tunna wanka kawai na tada sallah

A bangaren Najla kuwa tunda ta fito daga dakin ta rasa mai yake mata dadi meyasa ita da Aliyu bata abunda Naima wance take masa, haka ta dinga tambayar kanta babu mai bata amsa, kafun itama ta tashi ta dauki wayarta ta nufi nata dakin domin tayi sallah.

 

Saaninka da shaidan suna cikin yin Sallah sai sukaji sacci yana lallabansu suna idarwa suka rarrafa zuwa gadajensu suka kwanta take wani bacci mai nauyi yayi awun gaba dasu.

 

A bangaren Aliyu yana fita ya samu makocinsa ya fito nan suka hada hanya suna tafiya suna hirar rayuwa suna koka yacce rayuwa tayi tsada, har suka isa masallaci, suna zuwa aka tada sallah saida aka idar ya tsaya ya gaggaisa da kowa sannan ya bawa almajirai sadaka ya fito ya tsaya jiran abokinsa babu jimawa sai gashi ya fito suka kama hanya, shiru sukai dukkansu kowa yaba tinanin zuci babu mai magana a cikin saida sukazo rabuwa sannan suka gaisa ya kwankwasa mai gadi ya bude masa ya shiga cikin gidan, tunda ya shiga gidan yaji gidan shiru ga plate din da sukaci abinci duk a ajiye tattarawa yayi ya nufi kitchen ya debo abincinsa ya bude friedgr harha dauko gorar holadia youghurt saiya ajiye ya ce

 

“Yanzu kanashan abunanan shaawa zata fara bijiro maka bari kawai insha fearless”

 

Kaman yadda ya fada shiya dauka ya zquna a daining din ya dauko wayarsa dake aljihunsa ya kunnata yaga tarin sakon da aka turo masa daga company yayi dariya dama yasan zaa rina ya fara budewa, manager ne ya turo masa dukkan bayanan aikin da sukayi da komai da komai, dama shi ba wani zuwa gun aiki yakeba saidai yaje ya lekasu ya dawo ko kuma suyi komai a waya, dan rubutu yayi ya fita a chart din yaga wata sabuwar number da

“salam”

“Wslm ”

 

Ya rubuta yana tinanin waye aikuwa wannan numbern na online aka rubuto masa

“barka da dare alhaji”
“Wayene ”

Shine abunda ya rubuta domin yaga hoton mace a dp sa yasan irin matanan ne marasa kamun kai wamda suka saba binsa aikuwa tjnaninsa yayi gaskuya hakan ta turo masa ya buga mata block ya goge yayi tsaki yace

“Aikin banza kubi ku damu mutane da soyayya sai anzo an muku riko daya a gado ku hau gudu da kafarku”

Tashi yayi ya bar kwanon a wajen ya fito falo yana nufi dakin Naima ganinta a kwance yasa yayi murmushi ya haura kan gadon ya rungumeta ya fara shunshunar wuyanta, kaman a bacci naji ana shafata amma na dauka abunda mukayi yake dawomun ashe ba da gaskene zabura nayi na tashi muka hada ido yayi murmushi yace

“miji yazo a bashi hakkinsa”

Dam gabana ya buga……..
.
***********

Haka ta dinga jana nikuma gaba daya a tsoroce nake jin ta kira sunan buba, haka dinga jana har muka shigo cikin gida maza sun fito zasu nufi masallaci amma suka tsaya kallon mu suna wadai da halin inna, bata bi kota kansu ba ta jani muka shige kewayenmu, icce na kalla babu alaman akwai wuta a cikin sai bakin roban da yake kan icce da alama ya gama cinyewa, kallonsa nayi na kariso a hankali na nufi wajen girkin, nayi mamaki jin baiyi magana ba a tinanina ina shigowa zanji…

 

 

Wani azaban mari daya daukeni dashi shiya hanani karasa maganata, aikuwa na fashe da kuka na fara magiya, innace ta leko ta ce

 

“Yauwa dan Albarka kaci ubanta don yau wuni tayi tana batamun rai a cikin gidan nan ”

Kana ganin yadda yayiyo kanta kasan dan shaye shayene kana ganinsa kasan babu cikakkiyar nitsuwa a tare dashi, ganin halinda yake ciki yasa na jwasa a guje na nufi bukkata zan turo kyaurenta nan yasa hannunsa ya tura ji kake na mannu da bango, shigowa yayi ya fara jibgata yana kwallo dani, kasancewar ba wani suturar mai hankali bane a jikina nan siket dina ya yage take cinyana suka bayyana, komawa can dungun ga donmu nayi na dungule jikina ina kuka ina rokonsa cikin yaremu na fillanci, ganin abunda nakene yasa yayi dariya bansan meya bashi dariya ba kawaj naga yasa hannu ya damkoni aikuwa na kwace ya sake kai hannu ya damki gaban rigana, itama dake ba karfi take dashiba nan ta rabe biyu dukiyar fulanina suka bayyana duk da cewa ba manya bane, amma na sake kama jikina ina rokonsa banza yamun ya juya a dakin yana hada hanya ya fita, ajiyar zuciya na sauke ganin ya fita hakan yasa na tura kofar da sauri, jin na tura kofar da sauri yasa ya ce

“Dan Ubanki ki fito ki kallamala miyar nan kafun in shigo na kashe ki”

 

Da sauri na sanja kayan jikina na bude kyauren na fito, ina fitowa saiga lawandi ya shigo da tarin ledodi da robobi a hannunsa ya mikamun a hankali na karba don karsu gani na cigaba da hura wutan ina azawa harna kammala miyar nakai dakin hamma buba da sallama bai kulani ba na wuce na fita dama bana bukatar jin komai daga bakinsa don nasan bai wuce zagiba, na fito ina fitowa baffa yayi sallama juyowa nayi da murmusho domin naji dadin dawowansa koba komai zansamu sauki, karisowa nayi na karbi ledar hannunsa ina

“baffa lalema”

“Yauwa shatu mijabi”

Inna tanajin dawowan baffa ta fito kaman an wurgota ta kalleshi ganin bai dawo da niki nikin kayaba ta wuce ta koma daga ciki, shatu ce ta shumfuda masa taburman kaba ta kawo masa ruwa, gaban murhu ta nufa tasawa baffa tuwa tana cikin bude tukunyar miya marfi yayi kara inna ta fito ta daga labule ta ce

“Shatu me kakeyi a gaban murhun nan ”

 

“Inna ina zubawa Baffa abincine ”

“Don ubanki da izinin wa zaki saka masa abincin, koshi ya kawo abincinne, inace ya tafi yawon duniyansa da sunan fatauci amma sai yanzu ya dawo, kuma bai dawo da abun kirki ba to dan haka ki tashi ki bar wajen kafun nazo na karya kafarki”

 

Tashi tayi jiki a sanyaye ta koma ta samu waje ta zauna Baffa ya kalleta ya ce

“Karki damu shatu zanje inci a majalisar masallaci ”

Tashi yayi jiki a sanyaye yana adduar Allah ya yaye masa talauci, ya fita, yana fita Inna ta fito ta dauke ledar da yakawo ta koma daki dashi tana banbomi, a guje habu ya shigo yana kuka hannunsa sai digar jini yake yazo yana

 

“Wayyo Ayya jingo am!”

 

“Innalillahi habu meya samu hannunka haka, waya yankeka ”

Ta fada tana fashewa da kuka, juyawa tayi ta kalli dakin Inna tasan ko mutuwa zatayi
To Inna bazata bata kudiba, hannunsa ta rike suka fita a gidan tana fita saiga Lawandi shima a kofar gidanmu muna fita ya taremu yana tambayanmu meke faruwa, fada masa nayi ya duba yan canjin aljihunsa ya ce mutafi shagon mahdi mai chemist, nan muka nufa muna zuwa ya wanke masa hannun yana tambayarsa ya akayi ya samu wannan babban rauni haka a hannunsa, amma yayi shiru daga gani shine bashida gaskiya, yankane sosaina hannunsa saida aka masa dinki da yawa a cikin tafin hannunsa sannan muka dawo, muna shigowa na samu Inna ta kafa kujerarta a tsakiyar gida saida gabana ya fadi da ganinta ta taso ta ce

“Dan uwarki da ta mutu tabar minki fitana ina kikaje ”

Mannewa nayi da bango ina zazzare ido don duk jikima ciwo yake dukan da Hamma buba yamun, na kasa magana sai nuna Mata hannun Habu da nayi ta ce

“To saime donya yanke da alama daga asibiti kuke ”

 

 

Shiru nayi na rasa mai zance mata na daga mata kai ta ce

 

“Na shiga uku to ubankine ya baki kudin zuwa asibitin, dan Ubanki me kike nufi”

Cikin hawayen da nafara sharewa nace

“Lawandi ne ya bani ”

 

Salati ta kawo tasa ta ce

“Wato duk abunda nake fada yarinyarnan bakyaji ko kin dage saikin jawomun magana ko, to kekuma mai kika bashi da ya baki kudi tabbas akwai abunda kika bashi ya latsa gashinan inajinki kina warin maza shekgiya muje shige ciki na duba ki don wlh
baxakimun cikin shege ki dawo gidan nan ba…………. ”

 

 

 

 

 

 

 

Tofa fans kaman yacce kuka gani a rubuce wannan littafin na kudine don haka duk wanda yakeson ya cigaba da karantashi ya biya kudinsa babu tsada 500 ne amma akwai ragi ga mutum goma na farko zasu biya 300 wannan littafi yana dauke da darusa kala kala musamman masu yin aure batare da sunsan menene auren kansa ba ko kuma hakkokin. Auren, shin wani irin jaraba yake fama dashi kuma ya zaiyi domin dai da alama daya daga cikin matansa ta gaza ku biyoni bazanyi free page da yawaba so kuzo ku biya naku
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
*HALAK DINA*
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

 

*STORY & WRITEN*

 

*BY*

*ADAMA UMAR*

“`SECRET PEN“`

 

*THE LOVE ,ROMANTIC,PITTY ,EROTIC STORYπŸ”ž*

 

*GA MASUSO A TALLATAH MUSU HAJARSU KU TUNTYBEN TA WANNAN NUMBER*

*+234 708 194 0768*
*KIRA KO WHATSAPP*

 

“`KU HANZARTA KU BIYA NAKU DOMIN BAZANYI FREE PAGE DA YAWABA DOMIN MALLAKAR NAKA KO NAKI KAFUN NA GAMA FREE PAGE 300 BAYAB FREE PAGE 500 “`

 

*2166579242*

 

*AISHATU HASSAN*

 

*U B A BANK*

 

*KA TURO KATIN SHAIDA TA*

*+234 708 194 0768*

*KO KATI MTN*

*07061512531*

 

*SAINA JIKU MANYAN MATA*

*GA WANDA SUKE CEWA BASU DA KUDI ,KI KAWO MUTUM UKU SU SAYA TA HANNUNKI KEMA ZAN SAKI ,SAINA JIKU*

 

5οΈβƒ£βž°6️⃣

 

 

 

 

Gabana nane ya fadi jin yace yazo na bashi hakkinsa wlh ina mamakin jaraba irinta Aliyu anya Aliyu babu wani ciwo dake sashi jaraba, haba akwana baai bacciba sannan a tashi ana abu daya nazo nasa hakarkarina a gadoma zaizo yacemun wai hakkinsa, marairaice fuska nayi kawai na fashe da kuka ina ta kuka, dake yasan dalilin kukan ya ce

 

“Ok to kiyi shiru tsokananki nakeyi nikam ma fita zanyi tun dazu As (manager)yake kirana zai zani report akan kauyen da sukaje jiya da yamma so zan fita muje ki shirya ni ”

 

Babu yadda na iya haka na tashii muka fita ina hada hanya muna zuwa na bude wata kofa iya drower ce a gurin na bude ta, zabo masa suite ruwan toka na maida drowern na rufe, ta kasa da drower na jawo wani drower nan takalma suka bayyana na dauko kalan suite din na sake mayarwa na matsa kusa na jawo wani drower na dauko agogo na fito, jere kayan nayi a kan gadon na dawo dashi kusa da mirrow na rabashi da jallabiyar jikinsa na fara shafesa da mai clere mai uban kamshi ga gyara fatan maza, ina gama shafa masa ta dauko turare na shafesa dashi wannan tabasa da takeyi ba karamin tayar masa da tsikar jikinsa yakeba nan ya jawoni ya daurani akan mirrow ina kallonsa, bude idonsa yayi yana kallona ha hango tsantsar shaawa a ciki saida gabana yace zum daga ganin idonta nan naji wani fitsari yana kokarin kwacemun, baibanindaman tinaiba ya hada bakinsa da nawa ya fara sha saida yasha mai isarsa ya sakeni yana maida numfashi har yanzu idonsa sunyi jaa, saukowa nayi ya dawo ta bayana ya rungumeni hannuwansa akan kirjina yana sauke numfashi, ganin inna biye masa bazai fita ba yasa na cigaba da shiyashi saida nasa masa komai harda agogonsa nasa masa turare na bude karamar drowernsa na dauko wata roba vitamin A na curo guda daya na bude idonsa na tsiyaya masa ya rufe nan idonsa ya washe na dauko masa jakarsa muka fito, daga ganinsa kasan jikinsa ba karfi saida ya shiga mota sannan na sunkuyo nace

 

Karka damu mijina indai kainane a kullum zanna baka sannan ni takace har abada, kaje kayi aikinka cikin kwanciyar hankali ka dawo munan kai muke jira amma amana take away idan kana dawowa

 

Murmushi yayi maganganunta yasa yaji karfi a jikinsa ya yakira draiver ya kunna motan tana Daga Masa hannu nan s’shids sauran motocin excord nashi suka fita, ajiyar zuciya ta sauke data samu ya fita, don idan ta biye mishi fasa fitar zaiyi yayita cinsu kaman me.

 

 

A bangaren sa kuwa yana tafiya yana hasasho kasancewansa da matansa yana godewa Allah da kuma Abubakar sani (As ) shine ya bashi shawar yayi mata biyu sune daidansa, wani tinaine ya dawo masa wanda ya faru a baya yake tinawa

“Gaskiya ni Aliyu bazan iya zama dakaiba kawai kaban takardata, haba kai wace irin jarabace Allah ya bata kaman na dokuna kai ko gajiyama bakayi gaskiya ni nagaji nagaji da wannan jaraba, nan nasamu ciki ana murna marmari marmari amma ta tunkudo cikin nan ya zube dan haka ka sakeni ko addini ya hana zaman cutarwa ”

 

Durkushe wa yayi akan guiwowinsa ya ce

 

“Dan Allah ki taimakeni kiyi hakuri idan kika tafi kika barni ya zanyi, kinsan mata nawa na aura kafun na samu wacce ta iya hakuri dani muka kai wata shida, ai duk wata wahala tawa kin wuceta dan Allah ki taimakeni ”

 

Ya karisa yana riko hannayenta zai jawota jikinta ta hankedishi ta ce

“Kai dan Allah rabu dani, xaka zo ka bini da baki wato yoyon fitsari ya kamani kaje ka auro wata, hhh to wannan iccen abun naka babu wata mace da zata iya maka, ka duba kayina yanda ya dawo taabar wankan janaba duk gashin kansa ya kare tun ina mura harna daida haba ka sakeni ka dauki tawakkali babu mace daidainka ,idan ka cika dan halak ka cikani”

 

 

Tsawa ya buga mata ya ce

 

“Ke shiga hankalinki, tunda Allah ya haliccini ai yasan kalan halittar da yamun don haka ya halicci matata, kije na sakeki saki daya Allah ya hada kowa da rabonka ”

 

Saida gabanta ya fadi jin ya saketa wlh karfin hali kawai take amma ina haka ta tattara kayanta.

Ajiyar zuciya ya sauke lokacin da ya fito daga motar, ya shiga cikin company, office dinsa ya wuce ya shiga yanan yadda ya barshi duk da ba zuwa yakeba nan ya kira sectery nasa macece, tunda taga ya shigo ta curo turaren da aka bata na daukan hankalin maza ta fesa a jikinta ta kara matse dan mini scart dinta ta gyara gashin dokinta da rolling na gyalenta saida ta shirya tsaf sannan ta shigo ta taho tana karya kugu tadan tsuguna kaman na girmamawa ashe ta iskancine ta jujjuya duwawunta, numfashi yaja yaji yacce gabansa take tashi ta sunkuyar da kansa yanajin reaction dinsa yana sanjawa, shigowar As ne ya dakatar da ita daga nufansa tanajin haushi don yau taso ta cimma kudirinta akanshi donshi ba ganinsa akeyi ba kaman walkiya haka yake yazo ya koma, harara As ya bita dashi daga ganinta yasan me take nufi ya nuna mata hanyar waje da sauri ta fita tana cizon yatsarta don taji haushin abunda As yayi mata, kusa dashi ya matso ya dafashi ya ce

“D man kai hakuri ka kwantar da hankalinka muyi magana”

Wani dogon numfashi yaja, ya tashi ya nufi bandaki gabansa a tashe kaman abar zata fasa wando ta fito, As ya girgiza kai shi abokinsa kuma ogansa ma tausayi yake bashi wlh, yana cikin wannan tinanin ne ya fito da ruwa a fuskarsa da alama ya shiga ya kimtsa kansane ya zo ya zauna a kujera ya ce

 

“Kai sauri muyi magana inaso zan wuce gidan Mommyne 2days banjeba ”

“Oh towaini ina kake zuwane baka zuwa nan sannan baka zuwa ko gidan Mommyn ma ”

“Kaidai bari kawai As walh abuna fa karuwa yakeyi akan baya, gaskiya nikam zan nemi magani inta kama a ciremun dukkan shaawanne yafimun wlh ”

 

“Sorry my man kayi hakuri ka cigaba da addua in sha Allah sauki zaizo, yauwa dama maganan project djn da aka bamu na kauyen nan munje munyi bincike gaskiya idan akai hako zaa samu gold mai tari yawa a wajen ”

 

Shiru yayi ya ce

“Ka tabbata ina bazaa samu matsala ba ”

“Eh na tabbata domin jiya munje wajen muna gwadawa yara suka fara jifanmu har guard suka kamashi bansan me sukai masa bade amma sun gudu dukkansu,”

“Haba to ku samu wani abu mana ko sweet ko biscuit ku raba musu baa yiwa yara haka ai, sannan ku shiga garin ku fada wa mai garin aikin da zaayi sannan ku nuna masa shaidun gwammati. Sannan bamason hayaniyya ku bashi wani abu sannan a rabawa mutanen garinma abunda kukaga basu dashi ”

 

“Ok shikenan to ni nadauka bazakazo ba na tura maka dukkan bayanan ta system dinka ”

“Ok im free to go ”

“Yes you are freee”

 

Dariya sukai suka gaisa ya fito yana fitowa ya kalli sectery nasa ya ce

“Idan ta tashi ku bata salary nata sannan karta sake dawowa akawo wata ”

 

 

Ta bude baki da alama magiya zatayi ya wuce abunsa ya tafi don bayason ya zauna da abunda zai kusantashi da zina shiyasa baya fitama sosai.

 

Yana fita ya nufi gidan Mommy yana shiga ya sameta tana zaune a daya daga cikin kujerun falon tana jan carbi a hannunta, gefe guda kuma teemah ce tana danna waya , durkusa wa yayi sula gaisa sannan ya koma kan kujera suka fara hira tana tambayarsa ya iyali tana tambayarsa tsakaninsh akwai zaman lafiya ina ya shaida mata da akwai, remote ya dauka yana sanja tasha nan yazo wani tasha aka nuno matar tana kwance akan mijinta, yana shafa gashin kanta aikuwa nan gabansa ya tashi da yake suute ne nan ya tasa sosai kallonsa Mommy tayi ta ce

 

 

 

“Haba aliyu yanzu mai zai hana kanasa manyan kaya da kana tafiya kaman dan arna ”

Dariya yayi ya daura hannunsa akan kafadarta ya ce

 

“Mommy daga office fa nake, kinga dole nayi shirin office ”

“Hakane to Allah ya taimaka”

tashi yayi zai tafi saiga teemah da tray na abinci ta kawo masa tana janshi da hira tasan bai wuce matan shi su huta ba, gaba daya tana tausayin dan nata tun yana jariri idan sanyin asuba ta kada sai gabansa ya tagi ya mike kaman yatsa sai a hankali yana kwanciya.

 

“DaKedai kawai bari minal abunnan yana cimun tuwo a kwaeya , bakiga yadda yake cinta yana barina kullum sai yata kusheni yana yabata ke hatta kukansa idan yana tare da ita da banne”

“Shikenan karki damu yanzu zan turo driver na da sako zai kawo miki zan maki bayanin komaj ta whatsapp ko budurwa aka ajiye masa dole ke zai dauka ”

 

Wani sanyi taji aranta ta ce

 

“Yauwa yar uwata ai gwanda da kika taimaka saina jiki ”

Naima dake manne abakin kofar tana mata labe tayi shiru ta ce

 

“Yau zajuga yacce akeyi ”

 

Kitchen ta nufa ta fara har hada kayyakinmata kala kala harda bagaruwa da kaza saida ta dafa, sannan tasha kwai da lemon tsami ta hada kankana mai madara da hadi ta shanye haka ta ta hada naa naa da kanan fari ta tsugunna akai duk da tana tsoro kartayi ‘dadi da yawa itace zarastasha wahala hala ta dinga dafe dafe da shaye shaye har magrib tayi ta fita a kichen din ta koma dakinta tayi sallah tana idar da sallah taji jika ya fito mata ta dafe kai ta ce

 

Haba menses yanzu saida na shiryawa oga zakazo, ban fada masa lokaci ya kusa ba da yaban magani bazanyi aldaba donni harma manta yaushe rabon da nayi alada don shida kanshi yake bamu magani wani lokacinma saimun manta , bandaki na shiga domin nasa pad kawai naga zallan niimace ke fita daga jikina, wani dan ihun dadi nayi don harna ga ihun da zaiyi idan yana cina, sako alwala nayii na fito na gabatar da isha na fito cikin wata zazzafan rigar bacci, ina fito falo naga Najla ma ta shirya tsaf tana jiran dawowan oga nace yau akwai ta kenan gashi mu yace bazaina raba mana kwana ba duk wacce yakeso da ita zai kwanta, bacci kuma tare zamunayi a dakinsa, haka na saki dariyar murmushi nace

“Aunty Najla kin fito kenan ”

Kallo daya tamun ta ce

“Eh ”

 

Ta cigaba da danna wayarta, wuri na samu na zauna nima ita kuma ta cigaba da karanta post din da kawarta ta turo mata, suna cikin haka yayi Sallama ya shigo da ledodi a hannunsa da sauri suka nufeshi dukka suka rungumeshi yana sauke ajiyar zuciya, ledodin ya mikawa Najla ita kuma Naima ta nufi kitchen don dauko plate dub da zasuci abinci……..

***********

A bangaren Baffa kuma yana fita yana jinjina halin rayuwar da marainoyar Allah take ciki yana tausayawa Shatu sosai ,yana zullum gamuwarsa da yayansa idan suka hadu a gaban Allah mezai ce masa akan amanar daya bashi ,yana tafe yana irin wannan sake saken kawai yaji ana

“jalo! jalo! ”

Sunan shi yaji ana kira daya tilasta mishi juyawa,wani tsohone yake tafiya da sanda kaman zai kife kasa ya kariso ya ce

“Jalo yaushe a gari”

Murmushi kawai ya masa shi sai yanzuma yake tunawa ya masa alkarin auran shatu yasan abunda yasa ya mishi mgn kenan ,

“Dazu shigowa na ”

“Ayyah nikam jalo ya maganarmu ta karene bansake jinka ba”

 

Dan Allah kayi hkr zanyi tunani zuwa gobe zaajini

“Shikenan jalo,yanzu to jata?”

Majalisar Masallaci zani

Daga jin haka yasan abinci zaijeci shiyasa ya gayyacesa suka wuce gidansa aka kawo musu abinci tuwon shinkafa da miyar kubewa tasha daddawa sai kamshi take,kaman jira baffa jalo yake ya fara afawa yan hanjinsa .

 

A bangareb inna kuwa tusa ta tai har daki tana jibgarta kaman Allah ya Aikota tana cikin dukanta saiga Habu ya shigo dakin yana tambayar inna neya faru

“Kaidai bari habu ,ai Allah wadaran naka ya lalace ,kasan yarinyar nan bin maza take shine nazo dubata idan abun ya tabbata Wlh saita.bar gidanan ”

 

Ta fada tana zama akan ruwan cikin Shatu tana yaye zaninta wani dogon wandon da yakai shekara biyar shine a jikinta inna ta kwaleshi har hasa nan fararen cinyoyinta suka bayyana ,aikuwa habu ya zaro ido ,nan inna ta gwale cinyoyinta nan gabanta ya bayyana sumul dashi kaman na jarirai dake kafun gwaggonta ta rasu ta fada mata tana cire gashin jikinta ,ganin gabanta ba karamin tada hankalin habu yayi ba sai.yanzu ya gane da kazanta yake ci ,mata yan iska kuma Ζ™azamai gashi gabansu yayi dudus da gashi kaman kan jariri ,gashi na yankarka ashe yana da nama a gida yake zuwa farauta , ajiyar zuciya Inna tayi ta ce

“Shegiya wato baki jima da farawa ba shiyasa bazaa gane ba kodai iya nonuwan suke shafawa ne mugani”

nan ta daga rigarta nononta suka bayyana dake ba bra suke sawa ba kuma Alllah ya bata halittar nono ,kunsan fulani ,Habu kam fa gaba daya ya rude domin Shatu ta gama tafiya dashi tuni gabansa ya tashi ,nan inna tata.sababi ta tashi akan ruwan cikin Shatu taci karo da gaban Habu dake harbin iska ta cikin wando turus ta tsaya ta ce

 

“Kai dannan rabani da maza ,ka kama hanya kabar gidan nan wato kaga duri ko to wlh ahir bazaka taba hada jini da wannan abarba na fada maka fitamun a gida ”

 

Juyawa yayi ya fita baice komai ba ,gaba daya jikinta ciwo yake ta tashi tasa wandonta ta sauke rigarta tana ta kuka ,yana ganin Inna ta fito ya shige dakin da sauri Ya ce

 

“Ayyah sannu ko ,sannu Ayya na ja miki duka a wajen Inna ”

 

Rungumeshi tayi ta ce

 

“Kai shiru karta jika tazo ta dokeka ,kaji ka fadamun gakiya ya akayi kaji ciwon nan ”

Shiru yayi sannan ya ce

 

“Dazu muna zaune a kofar mai gari kawai saiga motoci da yawa sun wuce mukuma muka bisu muna zuwa mukaga sunje filin Baba ,shine naje ina musu magana su fita a gonarmu shine wani ya daken nikuma na zageshi shine ya ciro wuka ya yankan hanuna ”

 

“Toshe bakinta tayi tana kara fashewa da kuka ,yanzu filin da Babansu ya bar musun ma sai an rabasu dashi to wlh bazai yiwuba kayi shiru gobe zamu je wajensu dole subar wajen nan ”

Haka suka dinga hira har bacci ya dauketa .

Baffa kuwa yana dawowa ya nemi waje ya zauna a rumfa yana ta tunanin hada auren shatu da Alh manu ya rasa ya zaiyi.a tunaninsa da irin wahalar inna da takesha gwanda kawai ya aurar da ita amma zai masa sharadin zai kama mata wani waje daban ,saboda yana da mata hudu amma babbar ta rsu baifi wata daya ba sannan yana da yara sunkai 30 mata da maza autarsa ma tafi shatu sosai ,jikokinsa kuma ana tunanin sunakai 100 domin yayansa maza akwai mai mata biyu ma ,kuma duka gida daya suke yana tausayawa shatu a wannan rayuwar gidan da zatayi amma dai yasan yafi mata zama da inna kam duk da shatu nada manema sosai domin har dan mai gari yace yana sonta amma inna ta ce masa iskanci take.kwanan nan ma sun zubar mata da ciki ,shikuma dan.sarauta ne.shiyasa ya hakura ,akwai wani maakacin asibiti ma yazo amma ina ta koreshi abunda ya lura da inna shine bataso shatu ta samu inda zata huta saidai.inda zatasha wahala ,gwanda kawai.ya aura mata Alh manu amma sai yayi shawara da ita ,shiyasa ya tashi.ya kwankwasa mata ta fito yaga.bakinta.a fashe bai tambayeta ba.don yasan.inna ce kallonta yayi ya ce

“Shatu kinason Alh manu in aura masa ke ”

Shiru tayi tana kokarin tuna wani.Alh manun wanda yayi samarta da kakanta

Tofa nidai na fada muku ku.daure ku biya 300 kafun na gama free page ,ina gamawa zai.dawo 500

 

1. Shin lafiyace ke damun Aliyu ko cuta
2. Muna da bukatar sanin tarihin Aliyu da rayuwarsa ta baya harda matayen da ya aura suka gujeshi
3. Muna da bukatar sanin su waye matansa da tarihinsu taya suke yadda ya hadasu a gado daya shin suma basusan haka haramun bane
4. Shin ya zata kaya, kunga dai matsalar hada matan kenan, dole daya tafi daya niima, kyan jiki, soyuwa agun miji, hakan zai haddasa kishi mai tsanani tsakaninsu to shin ya zara kaya
5. A bangare guda kuma ga marainiyyar Allah tana cikin kangin rayuwa, shin wazai fiddata
6. Shin suwaye iyayen shatu
7. Taya Aliyu zai samu soyayyar shatu kuma a bashi
8. Shin Aliyu zai hada mata ukune ko kuma ya zata kaya
9. Ku biyoni don jin amsar wannan tambayoyi akan 300 kacal
10. Babban albishir da zan muku shine, duk wanu abinci ko maganin mata da aka hada a cikin novel dinnan zan koyar da yadda akeyinsa a karshen page

 

Sannan ya shatu zatayi da auran Alh manu da wannan zugan yayan

Shin Alh manu zai amince da zamanta a wani gida

Ti filin da zaayi hako filinsune shatu ta dawo hajiya ya zata kaya kenan

Kudare ku biya naku

 

Karsheb dadi karewa kaman yadda na fada ku biya ku karanta ku samu amsan tambayoyi kamar haka

About the author

mynovels

Leave a Comment