WhatsApp Join WhatsApp Channel
Hausa Novels

Ajmal Hausa Novels Complete

Written by mynovels

Ajmal Hausa Novels Complete

 

 

 

 

 

Ajmal
Story and writing
By
Oum AmReesh❤️
….
…………..
………. call me on this number

or WhatsApp DM
……………..

Thanks you

JAJIRTATTU WRITER’S ASSOCIATION
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al’umma cikin sauƙi_.✏️

Book 3

Takun karshe

Page 95

_______ Daya daga cikin bedroom din dake parlourn kasa inda kayiwa Nisha jeren kayan dakinta bedroom biyu bisa kasa duk kayanta ne ciki, nan aka shiga da Nisha ita kuwa tana biye da su duk inda akayi da ita nan takeyi haka salma itama na biye da su.

Saman lallausan bed d’inta suka zaunar da ita jikin Nisha duk a sanyaye kanta kasa sai wasi wasi cikin zuciya, ruwan hawayen na tama neman su tayi tarasa duk sun kafe,.

Ammi da Goggo rabi sai da suka taushe ta gamida na siha sosai kafin suka tafi suka barta tare da Salma Nisha najin fitarsu sai yaye mayafin face d’inta tayi gamida fadawa cinyar Salma ta fashe da kuka kasa kasa tana shashsheka sai yanzu kukan yazo mata.

Lallashinta Salma tashiga yi kafin ta dago Nisha zaune tana kallon ta.

” Please kidaina asaran hawayenki a banza because yaufa ranar ki ce kuma daren mafi daraja cikin rayuwar ki wanda ba zaki taba mancewa da shi ba”

“Salma idan na ce Ina farin ciki da wannan ranar nayi karya Salma ji nake zuciyata kamar zata faso k’irjina ta fito” Nisha ta fad’i cikin kunar zuci

“Please banaso kina fadin haka ki nitsu ki kwantar da hankali ki ki fiskanci rayuwar auranki, ki sauke duk wani nauyi da hakkin da Allah ya daura bisa kanki kibi mijin ki ki so abunda yakeso ko dake ba kyaso” .

Salma ta fad’i tana dad’a tausan kafin Nisha ta kauntar da kai bisa shoulder d’in Salma tana sauke ajiyar zuciya gamida karewa kyalekyalen dakin yanda aka kawata komai cikin aminci sun dau tsawon lokaci suna zaune haka Salma na kwantar wa da Nisha hankali.

Sallaman da suka jiyo can parlourn ne yada daga Nisha har sallama suka shiga zare idanu kafin Salma ta yi saurin jan mayafin Nisha ta rufe mata face tana fadi’n

“G’yara ki kimtsa bari naje na duba”.

daga haka Salma ta g’yara mayafinta itama ta fice ta nufi parlourn , kamal ta gani cikin manyan kaya ya sha kyau kaikace angone da kanshi tare da Muhaiseen wanda ya sha ado shima suna tsaye tsakiyar parlour hannayensu dauke da manya manyan ledar suka ajiye bisa saman table din parlourn.

“Aww ashe angwayene da kansu”.

Salma ta fad’i tana washe baki dariya su Kamal su kayi kafin Kamal ya ce

“Sorry karmu dameku da yawa sako muka kawo but zamu rage wa amarya jin dadi mutumin fa yana jiranki a waje ya kira phone din bakiyi picking ba “.

“Okay Amma banaso na tafi na bar Nisha ita kadai gaskiya gashi dare yayi sosai ni da farima shigowar ku nayi zatun tare kuke da shi angon nata”.

“Oh karki damu baiyi nisa ba yanzu saizo ke dai kiyi sauri karki bata masa lokaci” Kamal ya fad’i

“To shikenan bari nayi mata sallama saina fito”

daga haka Salma ta juya ta koma bedroom din cikin hanzari daga bisani suma su Kamal suka sa kai suka fice .

Koda ta koma yanda ta bar Nisha haka tadawo ta taddata handbag d’inta Salma ta dauka ta rataya bisa shoulder d’inta Tana fadi’n

“To ni zan wuce MB na jirana sai mun yi waya”. Salma ta fad’i tana kallon Nisha

“Wayene ya shigo”. Nisha ta tambaya cikin sanyin murya.

“Oh Kamal ne suka shigo da sakko da alamun angonki yana hanya shima kinga ni kuma ya kamata na tafi kar na hana ruwa gudu ” . Salma ta fad’i cikin tsokana

ga mamakinta caraf Nisha ta rike hannayenta gamida mikewa tsaye tana bude mayafinta tayi raurau da idanu tana shirin kuka

“Please ni tsoro nake ji karki tafi ki barni”,. Nisha ta fad’i tana karewa kata faran d’akin kallo, murmushi Salma tayi jin abinda Nisha ke cewa tana zare idanu

“Karki bani kunya mana tsoron meye kuma shima angon naki yanzu zai kariso na tabbatar duk yanda yake yanzu yana kan hanya karki sawa kanki wani damuwa”.

Salma na fadi’n haka ta maida ta ta zaunar da ita tana kuma fadi’n

“Sai da safe sai munyi waya”.

Nisha ba ta iya ce da ita k’ala ba haka tabita da rakiyar ido harta fice daga bedroom din daga nan Nisha ta kwanta bakin bed din gamida ta kure kamar mai jin sanyin……..

Ta ban garan Heelah duniya gaba ki daya yayi mata zafin ta kaici goma da ashirin idanunta duk sun fito waje tayi bala’in rama da fari sam zuciyarta taki gamsuwa da abunda yake faruwa auran Ajmal da Nisha ji tayi kamar a mafarki gashi yanzu anyi mai kankat Nisha ta tare d’akin Ajmal ma tsayin kishiyarta because tun fara shagulgulan bikin tamkar akan idanunta ake kasance war ba abunda ba ta gani ba ko bata ji labari ba yanda shagulgulan bikin suka kasan ce saboda bikin nasu ba inda bai tasa ba duniya ta dauka ta ko Ina.

Wani kuka Heelah ta saki mai sauti cikin ta kaici tunanin ta Nisha na can tare da mijinta ,Aheel na daga gefe kwance yana bacci , mom ne ta turo door ta shigo cikin bedroom din ta taddata ita cikin wannan halin wanda yasa mom saurin karisowa saman bed din kusa da ita ta zauna cikin damuwa da halinda ta ganta ciki

” Haba Heelah mai kikeyi Haka ni na zatama baccin naki yayi nisa amma sai na zo na taddata kin tusa yaro a gaba kina kuka salon ki katse masa bacci komai?”.

“Mom bazan iya bacci ba wallahi wacce yarinyar tana can suna cin amanata wallahi ba zan bar yarinyar nan ba tunda kin kasa daukan mata kanta ni da Kaina zan dau mataki wallahi zamanta bazai daure gidanan ba “.

“Da Allah rufe min baki ce miki nayi na kasa daukan mataki kanta komai ai yanzu labarin ya suma yanzun ta shiga gonarki yanda hukuntata ya zama wajibi”.

” hmm ke dai ki sha kurumin ki , ki daina d’aga akwatin hankalinki karkije ki sawa kanki wani ciyon tun da nace kibar komai hanuna sai ki zubamin ido kawai ta shigo hanu ai .,”

“Kwanta ki hutawa ranki, ki kwantar da hankali kamar kinyi pillow da gawa da duk kinbi ki daga hankali kin fita hankali da tunanin ki akan wata can yar guda d’aya wacce bata wuce attishawar tsaki ba “.

Mom ta fad’i cikin lallashi da laluma tana g’yara Mata kwanciya kamar wata yarinyar ta rufe ta kirif daga nan ta mike zata fice, cikin raunin murya Heelah tace

“Mom gobe zan koma d’akina bazan cigaba da zama anan ba “.

“Uhm da dai kin d’an kara murmurewa ki karajin karfin jikin ki bakiga yanda kika fita kamanninki bane?”

“Nidai k’alau nake na samu sauki gobe zantafi “. Heelah ta fad’i cikin kosawa , ganin yanda Heelah ta kafe yasa mom ta amsa mata da cewa

“To shikenan Allah ya kaimu goben”. Daga haka Mom ta fice gamaida rufo mata kofa damuwa da takai ci gurin ta itama ba a magana…..

L U’U L U’U Hausa Novels Complete

Guraren 11 Ajmal ya turo door din parlourn ya shigo yana sanye cikin kyakykyawar shiri mai kyau da jan hankali manyan kayane jikin sa ruwan zuma hade da babban gare wanda ya sha ingantaccen aiki ya fito tas cikin shirin mayan mutane yayi kyau matuka kamar ka sa ce shi ka gudu .

Face d’insa ba yabo ba fallasa ya karisa shigowa tsakiyar parlourn sai faman wulwulga idanu yake gamida kai kallonsa door din Nisha sai kuma ya kau da kai direct ya nufi bedroom d’insa .

Yana shiga ya sanya hanu ya cire hular saman kansa ya cilla gefe daga bisani ya zare babban rigar sai da ya raba jikinsa da manyan kayan jikinsa ya rage da gashi sai short kafin ya zauna saman sofa yana mai da ajiyar zuciya gaba ki daya yau yayi ba la’in gajia gurin partyn da suka gabatar yau da daren tsakanin angwaye da friends d’insu hayaniyar mutane duk ya sanyashi ciyon kai .

Wani dugun ajiyar zuciya ya saki gamida mikewa tsaye yanufi bathroom ya wanke jikinsa gamida tsaftace jikinsa kafin ya fito shirya cikin kayan baccin sa riga da wando mai matukar laushi da taushi daga nan ya ya haye saman bed d’insa ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya.

Yau ko takan coffee bai bi ba kasan cewar cikinsa tam yake sunyi ciye ciye gurin wani abun ma da da son ransa ya shiga cikinsa ba duk doctor fu’ad ne ke tura masa kafin yayi wani yun kurin ya tusa masa bakinsa………….

Nisha jiki ba kwari ta mike daga kwanciyar da tayi dan har wani gajeren bacci tayi na wahala da tsoro idanunta duk sun shige ciki kanta kuwa kamar wanda aka daura mata wani abu bisa kai saboda yanda ya mata nauyi mikewa tayi ta sakko daga saman bed din ta nufi bathroom ta wanko face d’inta ta dawo bakin bed din tayi shiru tana karewa bedroom din kallo da tunanin shirun da taji Ajmal ba shigo ba duk ta takura a matukar tsorace take.

Phone din ta ta janyo 11 ma ta wuce idanunta ne ya ciko da k’wallah tab sai faman kallon door take tana jiran tsammanin shigowar shi but shiru kamar anshuka dusa hakan yasa ta g’yara mayafin saman kanta tamike asukwane ta fice daga bedroom din ta nufi parlourn.

Ko da tazo tsakiyar parlourn ba kowa shiru parlourn sai manyan ledar da ta gani an ajiye bisa saman table din hakan ya sa tayi tunanin Ajmal ya shigo da su

Upstairs din ta bi da kallo da tunanin ta Ajmal ya dawo but bai yi tunin ya dubata ko ya waiwaye ta ba sofa ta nema ta dan d’ofana ta k’urawa guri guda ido tana tunani ..

Allah yasa bawani babin wula kacin zai bude mata ba kasan cewar dawowar ta tsaginsa saboda a tunaninta ganin cewar ya tatare dakinsa but ba iya biyowa ta kanta ya duba ta ballai yasan mai take ciki, zare mayafin saman kanta tayi ta janyo ledar take kallah ta shiga dubawa , abubuwan da ake kawo duk wata amarya ce a ciki abubuwan ciye ciye barkate gasunan hanu ta sa ta ja goran yughourt ta bude ta kafa bakinta ba tare da wani ta raddadiba ta suma shaa because yunwa take ji sosai rabonta da abincin zata iya cewa tun safe shima cin sama sama ne.

Sai da ta sha ya kusa rabi kafin ta sauke tana ajiyar zuciya gamida komawa tayi lamo jikin sofa ta k’udundune jiki tana wulga yan idanu Nisha yanda taga rana haka ta ga dare sam ta kasa tsugul ta kasa nitsuwa ga tsoro da take ji ita kadai parlourn shiru ga kuma ta kaicin rashin k’arama wannan dare da Ajmal baiye ba yayi mata banza ko in kula kamar baisan da zaman taba ya kasa fitowa ya dubata halinda take ciki.

Haka Nisha ta dinga g’yang’yad’awa gurin tana farkawa a haka har bacci barawo ya sace ta gurin kwance, da suba k’iraye k’iraye sallah a kan kunne Ajmal ya sauka wanda ya sanya shi bude idanu gamida salatin annabi yana mika yana sauke duguwar hamma.

A kasalance Ajmal ya yaye blanket din da yake lullube ciki ya zaro santala santala kyakykyawan fararen k’afafuwansa ya zamo daga saman bed din ya nufi bathroom ya wanko bakinsa gamida yin alwala ya fito ya sanya fara jallabiyar sa yanufi hanyar fita .

Koda ya nufo downstairs ya iso tsakiyar parlourn sai Nisha ya kalla kwance saman sofa bacci yayi nisa tana sanye cikin adonta na amare ga mayafinta gefe yana lilo dan kallabin kantama ya bar saman kanta.

lumshe idanu Ajmal yayi jin wani abi da ya tsikare zuciyarsa gaba daya sai yaji ba dad’i ganinta haka shi kansa yasan bai mata adalci ba but ba yanda zayi because jiya ya tsinci kansa cikin gajiyar sosai da bai taba jin irin ta ba ta wannan ban garen .

Karisawa yayi har sofan da Nisha ke kwance yasa hanu ya sunkuce ta daga ita har mayafin nata wannan karon baccin Nisha yayi nisa don ko jin Ajmal ya daga ta ba tayi ba.

Cikin bedroom d’inta Ajmal ya mai Nisha ya nufi bed da ita ya suma k’okarin kwantar da ita but sai ji yayi tsam Nisha ta rike hanunsa bisa k’irjinta ta run gume

“Uhm please karka tafi kabarni, bana son kasake nisa dani na yi kewarka sosai”. Nisha ta fad’i cikin muryan bacci tana sake shigewa jikinsa, Ajmal mamaki ya ishe sa yaushe daren ma yayi ba lallai gari yawaye ko mai take fad’i haka nan Ajmal ya sake janye jiki gamida jan hanunsa dan karfi yayi baya yana kallonta.

Ita kuwa jin yanda ya janye yasa ta dan bude idanu ta ware su bisa face d’in Ajmal wanda ke tsaye yana binta da wani kallo cikin mamaki duk da yasan ba cikin hankalinta take wannan sun batun ba sake waru idanu tayi ganin Ajmal tsaye bisa kanta yasa ta mike daga kwanciyar tana zare idanu gamida kallon d’akin da tunanin yanda tasamu kanta ciki tunda tasan dai ba anan ta kwanta ba but ganin Ajmal cikin bedroom din shi ya bata amsan tambayar ta.

Dan tura baki Nisha tayi gamida juya baya ba tare da sake kallon Ajmal wanda yake tsaye ba because haushinsa ne tab cikin zuciyarta saboda halin rashin ko in kula da ya nuna mata jiya time din da aka kawota ko lekata bai yi ba , yanzu harda dauko ta ya maido ta bedroom ko waya akesa oho Nisha sai tura baki take tana sumbatu.

Shi kuwa Ajmal ko takan yanayin da take bai bi ba sai sake kallon Nisha yayi wacce ta juya masa baya yana fadi’n

Asuba tayi ki kije kiyi alwala ki daura niyar yin sallah kafin Ajmal ya kai ga karisa maganar sai tsintar muryar Nisha yayi da cewa

“Bana yi ” . yanda ta bashi amsa a fisgene ba tare da kuma ta jiyo ta kalleshi ba yasa Ajmal suma lalub’o face d’inta dan ya tabbatar da itace mai ba da amsar ko dai yar yanzu cikin yanayin baccin take .

“Mai kike nufi?”. Ajmal ya tambaya yana hade gira ganin cewa cikin hankalinta take infact ma idanuta a bude suke , jin wata tambaya da ya kumayi yasa Nisha ta jiyu rigigine face d’inta na kallon celling tana fadi’n

“Eh fashi nake ina period”. ta bashi amsa ba tare da takalli sun hada ido ba, Ajmal bai iya ce da ita komai ba jin yanda take bashi amsa tana wani ya mutsa gamida tura baki yasa yayi tunanin ba sense d’inta take ba shiyasa take bashi amsa gaba gid’i .

Ajmal yasa kai yayi yafi ce daga nan ya fito ya fice yanufi masallaci cikin hanzari because har yana shirin makara anshiga, ta ban garan Nisha ita kanta mamakin kanta ta karfin gwiwa wajan tsintan kanta dayi masa rashin kunya wanjan bashi amsa but Allah haushinsa ne fal cikin zuciyarta duk da tasan kad’anne daga halayensa bai kamata ta daurawa kanta damuwar hakan ba especially da tasan kallon jeka nayi ka yake wa auran.

Ajmal

Story and writing
By
Oum AmReesh

💪 *JAJIRTATTU WRITER’S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al’umma cikin sauƙi_.✏️

Book 3

Page 96

______Rintsa idanu Nisha tayi gamida mirginawa ta sakko daga saman bed d’in jiki ba kwari ta suma cire nan nauyan laces din dake jikinta wanda take jin yayi matukar ta kurawa jikinta sai da ta zame tufafin jikin nata da duk wani kyale kyalen da ke jikinta sai da ta cire because tun ba yanzu ba suka ta kurata sai yanzu ta samu daman ciresu.

Daga nan ta nemi towel ta daura bisa jikinta tare da shigewa bathroom dan tsaftace jikinta daga nan ta fito da towel bisa k’irjinta bedroom din ta bi da kallo mai fadi’n gaskiya shi kanshi bed din dake bedroom din gari guda ne ko a mafarki ba taba hasashen kasan cewa cikin wannan daular ba komai dake ciki sabone sai ta samu kanta ba kuwace ciki bedroom din tama rasa inda zata dosa daya, dugun wardrobe din tabi da kallo inda aka jira mata kyawawan trolleys d’inta maroon colour da kasa gefe kuma shima wani jerin trolleys ne dark blue reras gwanin sha’awa .

Nan tanufi jerin trolleys d’in ta janyo guda ta Suma kallon tarin kayan da ke ciki duk tarin kayan dake ciki rasa na sawa tayi domin duk yawanci manyane kuma masu nauyi kuma duk din kakune sai wanda ta zab’a but ayanzu bata da bukatan kayan da zai takura jikinta.

Gefe ta janyo wani katuwar trolley d’inta wanda ta sanya kayanta da take bukatan kasan cewa dasu ta zuge zip idanunta ya sauka kan wata duguwar rigar material mara nauyi tare da mayafinta ta janyo shi gamida mai da zip din trolley d’in ta rufe ta dauki kayan ta suma sawa ta fito d’as da ita.

Parlour ta koma ta nufi saman table din inda ta bar ledar haka ta tadda shi dan haka tashiga tattare ledar ta nufi kitchen duk wani abin ya lalace cikin ledar sai cirewa tayi daga nan ta sanya sauran abubuwan cikin fridge ta ajiye daga nan ta fito ta koma bedroom d’inta.

Saman bed din ta ta koma ta kwanta abunta domin kuwa bacci ne sosai idanunta kankace mai tuni bacci ya dauke ta, duk da baccin nata bawani tsaye yayi ba guraren 9 da wasu mintuna ta bude idanu gamida tashi ta mike daga saman bed din ta koma bathroom ta wanko face d’inta kafin ta ja jiki a hankali ta tunufi hanyar fita ta nufo parlour.

Ko da ta fito sai cin karo da Baraka tayi wacce tashigo ta ajiye musu breakfast bisa dining table wanda jin motsin fitowar Nisha ne yasa Baraka sakin murmushi gamida karisowa inda Nisha ke tsaye tana fadi’n

“Sannu yar nan an fito?”.

G’yada mata kai Nisha tayi tana yar murmushin itama gamida duk’ar da kai tana fadi’n

“Ina kwana antashi lapia?.”

“Lapia qalau yar nan ya kujuba kujuban biki?”.

“Alhamdulillah”.

Nisha ta amsa gamida dago kai tana kallon dining table din da Baraka ta jere musu breakfast domin fitowar da tayi yanzu Shirin da ta fito da shikenan na hada musu breakfast but sai ta ci karo da Baraka a parlourn time din da ta ajiye musu tray din breakfast din.

“Dama abun kari Ammi ta ce na kawo muku to nashigo ma tun dazu ina ta doka sallama na ji shiru har na ajiye zan fice sai gaki”. Nisha ta tsinkayi maganar Baraka

“Ayya Ammi da bata wahalar da kanta ba shirin da na fito da shikenan”.

“Lah yar nan mai ma akayi ai cewa tayi daga nan har sati biyu ma bazata so ki shiga kitchen ba sai kin huta sosai, “. Baraka ta fad’i tana washe baki.

Murmushi kawai Nisha tayi cikin jin dad’in da irin kulawar da so da Ammi take nuna mata ko ummanta iya ka so da kulawar da zata nuna mata kenan.

“Hala su Reeda sun tafi ?”.

Nisha ta tambaya cikin raunin murya

“Ayya amarya fareeda sun tafi tun d’azun idan ba su isa yanzu haka ba to sun kusa isa “.

Dan jinjina kai Nisha tayi ba tare da tace k’ala ba jiki a sanyaye cikin rashin jin dad’i da kewa Allah sarki rayuwa wannan shine ba a mutuba anrabu .

Daga haka Baraka ta fice gamida yi wa Nisha sallama ta fice daga parlourn Nisha kujera ta zauna tana rintsa idanu idanunta har sun suma tsatstsafo da k’walla, jim kadan Nisha ta mike daga zaunen da take ta kai kallonta ga Upstairs Tana jiran motsin sakkowan Ajmal but shiru har dai ta gaji da tsayuwarta ta koma dining table din taja kujera ta zauna gamida kife kanta jikin table din .

Sanye yake jikin white t shirt da gajeren wando Jeans ruwan kasa kasa mai taushi gashin kansa ya kwanto bayanshi baki wuluk sai walwalin waliyo yake yana shining yayinda jikinsa ke fitar da wani fitinannen k’amashi mai wuyar mancewa , a hankalin ya ke sakkowa daga steps sai wani sassake jiki yake yana sakkowa a kasalance.

Ko da ya karisa sakko Nisha ya hanga daga can dining area ta kifa kai jikin table , d’an tab’e baki Ajmal yayi kafin ya karisa dining d’in inda Nisha ke zaune ya ja kujera ya zauna wanda jin motsin shi da jin karan jan kujera da yayi yasa Nisha bude idanu tar ta sauke shi kan Ajmal wanda ya wurgo mata yar wani harara ya cigaba da latsa wayarsa.

Mikewa Nisha ta yi tana g’yara zama gamida murza idanu kasance war har yar g’yang’yad’iwa ta suma yi gurin .

“Ina kwana an tashi lapia”. Nisha ta d’agawa Ajmal gaisuwa tana sunnar da kai kasa gamida murza yan ya tsun hannayenta tana kuma lumshe idanu jin wani daddad’an kamshi dake fita daga jikinshi.

Ajmal yana jin Nisha na daga masa gaisuwa sai banza yayi mata kamar bai ji gaisuwan nata ba, hakan yasa Nisha d’agowa da nufin sato kallonshi jin shiru bai amsa gaisuwan na taba sai had’a ido sukayi da Ajmal time din da shima ya jiyo idanusu suka hade guri guda.

“Bani coffee “.

A binda ya ce mata kenan, da ganga ya yi haka dan dai ya ga action din face d’inta yanda ya zatayi kamar yanda ya zata ku Nisha dauke kai gamida tura baki gaba ta mikewa cike da takaicin kyaliya irin na Ajmal idan yayi maka wani abun kamar kayi kuka ga kuma haushinsa da take ji wanda a yanu ya kore duk wani tsoron sa da take ji .

Zubo masa coffee Nisha tayi kamar yanda ya bukata ta tura masa coffee gabansa daga nan ta zame gurin ta nufi kitchen jin jina kai kawai Ajmal yayi yana bin Nisha da kallo yanda take ta faman tura baki tana ya motsa fiska kamar mai shirin kuka.

Tunda ta ajiye masa cup din coffee gabansa bai dauka ya sha ba har sai da Nisha ta fito daga kitchen hanunta dauke da plate inda zatayi serving d’insu da spoons fork da sauransu ta ajiye bisa table din daga nan taja plate ta suma serving din Ajmal kashi sai bule ko ina yake daddad’an kamshi na tashi girgikin Ammi ba daga nan ba abin ba acewa komai.

Sai ta gama serving d’insa ta tura masa plate gabanshi but ko kallon plate din bai yi ba ya dauki coffee ya kai bakinsa ya suma shaa time din zafin coffee din ya ragu ya rage tiriri.

Itama Nisha serving din kanta tayi daga nan ta zauna ta tusa plate gaba but ta kasa katab’us gaba d’aya sai ta jita wani iri ganin table tare da Ajmal zasuyi breakfast gaba d’aya sau taji wani nauyi sai taji takasa sakewa ta ci abinci Nisha dan satu kallonsa tayi ta gefen ido time din ya kai spoon baki .

Lura da yanayin ta na rashin fara cin abincin ta tusa plate gaba yasa Ajmal d’agowa ya kai kallonsa gare gamida tambayar ta

“Mai kike jira baki fara breakfast din ba”.

D’an d’agowa Nisha tayi a hanzarce tana girgiza masa kai tana fadi’n

“Babu”.

Still kuma bata da niyar faraci , daga haka Ajmal bai sake ce da ita komai ba ya cigaba da tsikaran abincin yana ci bai wani ci irin sosai din na ba ya mike ya tashi daga gurin ya koma tsakiyar parlourn ya nemi sofa ya zauna gamida ajiye phone dinsa saman table kunna TV ya suma aiki, Ajmal idanunsa ne kawai ke kan TV but hankalinsa na ga Nisha yana kallota ta gefen ido ganin ta shin da yayi shi ya bata daman fara gabatar da nata breakfast din .

Ba jimawa gurin breakfast din Nisha ta mike tsaye tana hango Ajmal dake zaune ya k’urawa TV ido ganin haka yasa Nisha ta ja jiki gamida da haurawa upstairs sai faman wai wayensa take shikuwa duk yana hankalce da ita.

Bedroom din Ajmal ta nufa domin g’yara masa wanda tasan wajibine bisa kanta especially yanzu da suka kasance very close da juna, Masha Allah bedroom din Ajmal shima ya samu g’yara domin duk kayan d’akin a canza shi zuwa wasu sabbi launin blue and white bedroom din yayi matukar kyau da k’ayatarwa.

Ba tare da bata lokaci ba Nisha ta shiga bathroom ta fara wankewa sai da tawanke fes kafin ta fito bedroom ta suma g’yarawa duk da bawani baci yayi ba kai kace ba mai kauna ciki komai cikin hanzari take tana Allah allah ta kammala ta fice.

Sai da ta g’yara ta kimtsa tas kafin ta suma kokarin barin bedroom din har ta isa door da nufin murda handle sai ganin tayi an murdo handle din gamida ta turowa, ganin Ajmal ne ya turo door din yana kokarin shigowa yasa k’irjinta bugawa, wani kallo Ajmal ya ke binta da shi da takasa fassara shi ganin tayi ya karisa shigowa ciki gamida mai da door din ya rufe, wani miyau Nisha ta hadi yayinda ta ke kallon Ajmal wanda ya nufo ta ya tsaya kikam gabanta yana kallon cikin idanunta masks a murtuke ba alamar wasa ciki.

Sunnar da kai kasa Nisha tayi ba tare da tayi wani yun k’uri ba sai jin muryan Ajmal tayi cikin taushin murya yana tambayar ta

“Kin gama tura bakin ko da saura”. A hanzar ce Nisha ta d’ago ta kalleshi jin tambayar da yake mata

Ajmal
Story and writing
By
Oum AmReesh

💪 *JAJIRTATTU WRITER’S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al’umma cikin sauƙi_.✏️
Book 3

TAKUN KARSHE

Page 97

________ Sai kuma ta maida kai kasa tana zare idanu ba tare da wata kalma ko amsa ya ayi fitowa daga bakin taba,

“Kinyi shiru ina tambayar ki?” . Ajmal ya kuma tambaya cikin murya mai kama da rad’a gamida sake matsawa dab da ita yana kallon lips d’inta wanda yake ta faman motsi tana son sun cewa wani abin amma ta kasa furta komai sai d’agawa tayi ta sanya idanunta cikin nashi jin yanda ya matsota tai masa raurau da idanu tana shirin kuka.

Ajmal hannayensa ya bude gaba d’aya ya sanya Nisha ciki yayinda ya mai da d’ayan hannusa saman waist d’inta ya rikota gam Nisha wani k’uuuu ta ji cikinta yayi ta shiga zare idanu, Ajmal matso da face d’insa yayi dab nata numfashinsu na haduwa da na juna kafin ya sanya daya hanunsa bisa lallausan dan k’aramin lips d’inta ya d’an jaa lab’en kasan gamida matsawa da d’an karfi yana fadi’n

“Wannan kike turamin idan na sanya kimin abu ko?”.

Ajmal ya tambaya yana jijjiga lips d’in Nisha wanda ya Sanya Nisha lumshe idanu cike da raki ta rike hanunsa tana fadi’n

“Uhm uhm dan Allah kayi hakuri ba zan sake tura maka baki ba”. Nisha ta fad’i cikin tsoro tana fidda idanu waje time din tuni hawaye ya suma b’ullies cikin idanunta

Wani murmushi Ajmal yayi wanda yasa Nisha yin sororo tana kallonshi ganin wani k’ayataccen murmushi da ya sauka kan face d’insa wanda tunda ta ke dashi bata tab’a ganin d’igon murmushin sa haka ba duk da tana da yak’inin ba murmushin Allah da annabi bane but murmushi yayi matukar k’awata face d’insa sosai da sosai sai tsintar kanta tayi da zuba Masa manyan fararen idanunta saman face d’insa tana k’arewa kyakykyawan halittar face d’insa kallo.

Ta mance da zafin lips d’inta da Ajmal ke jaaa, ganin yanda Nisha ta zuba masa na mujiya tana kare masa kallo yasa Ajmal kawar da murmushin face d’insa gamida had’e rai kamar bashi murmushi ya bayana face d’insa yanzu ba had’e gira yayi ba tare da yace wani abin ba ya kai bakinsa ya kamo lips d’inta ya suma sucking karfi karfi kamar zai cire mata lips wanda yasa Nisha tashiga faman kwace kanta jin yanda yake mata sucking karfi karfi but ya rike ta gam ba halin kwacewa sai hanu taji ya kai bayanta gamida zuge zip din rigarta har kasa Nisha sai ji tayi riga ta bude cikin hanzari Nisha tasa hannayenta ta kare k’irjinta wanda ya suma baiyana waje sakamakon saman rigar dake neman zamewa kasa.

“Uhm uhm dan Allah kayi hakuri ba zan sake ba “.

Nisha ta fad’i cikin rud’u da tsoro tana fidda idanu gamida sako sautin kuka kasa kasa tana bashi hakuri

“Laifin me kikayi da kike ba da hakuri”.

Ajmal ya tambaya gamida sanya hanunsa ya janye nata hanun daga rungume jikinta da tayi

“Remove your hand”. Ajmal ya kuma fad’i Jin yanda ta cije ta kafe taki sauke hannayenta daga jikinta sai faman yi masa magiya take, ganin zata tsayar masa da taurin kai taki cire hannun sai hawaye da take ta faman zubarwa , Nisha bata ankare ba sai jinta tayi saman shoulder din Ajmal ya azata ya nufi saman bed d’insa da ita ya wurgata saman lallausan bed d’insa, ‘yan hanjin cikin tane suka wani irin kad’awa tamike zaune zaman dirshen tana bin Ajmal da kallo wanda ya haye bed din shima yana wurga mata wani harara.

Ajmal janyo Nisha yayi jikinsa time din Nisha numfashinta da k’yar take janyo shi saboda fizga da numshinta keyi tana kwato shi da k’yar , Ajmal rumfa yayi wa Nisha da jikinsa wanda daga shi har Nisha suna jiyo yanda sautin zuciyarsu ke bugu karfi karfi sauri sauri.

Nisha wani kuka ta fashewa Ajmal da shi tanai masa magiya ganin yanda ya tattare hannayenta gaba daya yayi sama da shi ya rike gama da hanu daya wanda ko giyar wake tasha bata isa ta kwace ba , d’ayan hand d’insa kuwa kaiwa yaya ya shiga tattare rigar Nisha ya na kokarin zameshi kasa .

Sai da yazo daidai waist d’inta kafin ya dakata da zame rigar ya bi kyakykyawan fararen hujin cibiyar ta da kallo wanda yasa ya tsinci kansa da kai d’an ya tsansa gurin yana wasa da shi gamida sa harshensa gurin,Nisha kamar ta sake fitsari gurin jin yanda tsikar jikinta ke tashi kamar ana zaburanta sai wani mimmikewa take tana lumshe idanu.

Shikuwa lallausan harshensa ya dinga tafiya dashi jikin Nisha slowly har ya iso saman Brest d’inta wanda ke cikin bra fari kal dashi kamar tsada cikakko sai faman sheki suke saka makon zufa dake tsatstsafo mata duk da AC dake ta faman aiki cikin bedroom din, Brest d’inta ya k’urawa ido ba ko k’yaftawa gasu gwanin sha’awa kafin ya daura hand d’insa saman Brest d’inta daga bisani ya d’ago face d’insa yana kallon Nisha wacce tayi saurin rintsa idanu saboda kunyan abunda Ajmal keyi ko a mafarki bata tab’a tsammanin wannan nan salon daga gare shi ba abun har mamaki ke bata.

Waro idanu Nisha tayi time din da Ajmal ya mirginota jikinsa ta haye samansa kamar kyafta ido da bissmilah sai ji tayi Ajmal ya sanya hanu gadon bayanta ya b’alle mahadin branta ya zare bra ya cilla gefe Ajmal bai gama shayar da Nisha ruwan mamaki ba sa da taji dumin bakinsa jikin Brest d’inta ya kama kamar wani yaro yana sucking cikin wani rikitaccen salo wanda yasa Nisha s rintsa idanu da kokarin zamewa daga jikinsa jin wani yanayi da da zafin da take ji yayinda Ajmal ya sanya bakinsa.

“Wayyo Allah please d’an Allah ka kyalen please akwai zafi”. Nisha ta fad’i tana janye jikinta gamida yarfe hannayenta , shikuwa Ajmal ko ajikinsa ko sauraren ta baiyi ba ballai ya fahimci magiyar da take masa sai da d’a manna kansa da bakinsa jikin Brest d’inta yake, a taikaice sai da Ajmal ya murza Nisha da kyau yanda batayi zato ko tsammanin ba ya baje mata duk wani salo da bajinta nasa yayi romance d’inta son ransa kafin ya tsahirta mata wanda yasa Nisha zamewa tayi gefe ta juya baya gamida rintsa ido tana sakin wani wahalallen ajiyar zuciya jikinta sai wani k’yarma yake kamar mai jin sanyi tama kasa g’yara zaman rigar tata.

Haka shima Ajmal sai faman jero ajiyar zuciya yake idanu lumshe da ba dan ba dan ba da yau ba abunda zai hana ture buzu na d’i because d’an ba k’aramin kai zuciya nesa yayi ba, sun dau dugun time a haka ba wanda ya motsa ko yayi yun k’urin cewa wani abin Nisha dai kunyace ta hanta bude idanu ballai ta samu karfin gwiwar yun k’urin fita, ringing d’in phone din Ajmal ne ya shiga ruri gefenta wanda yasa Ajmal bude idanu ya shiga shafa hannayensa saman bed din ya lalubo phone dinsa ya kai saitin face d’insa gamida kallon screen din wayar dan ganin mai k’ira.

Sunan doctor fu’ad ne ya baiyana jikin screen din wayar time din k’iran ya katse Ajmal haryayi niyar mayar da phone din ya ajiye because bai tsammanin zai iya bude baki yai wani long talk but kafin ya ajiye sai wani k’iran ya kuma shigowa kai tsaye wanda yasa Ajmal yin picking ya kara kunne ba tare da ya furta komai ba.

“Ogar Sir da girman kujeran ka muna compound din gida ko zaka iya fitowa? sorry sir”.

Doctor fu’ad yayi magana cike da tsokana yana yar dariyar tsokana, ya mutsa face Ajmal yayi yana fad’i

.”Mai kazo yi ?”. Ajmal tambaya cikin rashin son magana

“Nazo cin tuwon amaryane”.

wani harara Ajmal yasaki kai kace a gaban doctor fu’ad din yake yana kallonsa kafin yace

“Stop this think zan kashe wayata”.

“Sorry my boss gaisuwan angwaye mukazo gurin su Ammi kafito muje tare please nasan bawai kaje bane”. wata guntuwar ajiyar zuciya Ajmal ya saki sam baiso wani abu ya iya tada shi yanzu ba because yanda ya ke jin kasala cikin jikinsa
“Wait for me I’m coming ” .

Abunda Ajmal yace kenan a kasalance kafin ya katse wayar ya ajiye gefe ya shigaa mikewa jiki ba kwari kafin ya kai kallonsa ga Nisha wacce tayi lamo jikin tattausan bed din Ajmal jikinta duk a mace yake dan har wani bacci bacci take jin na shirin kama idanuwanta

“Hi ! Wake-up and Open your eyes”.

Abunda ta ji Ajmal ya fad’i kenan yana kallon Nisha wacce ta juya ta dunk’ule guri guda, da k’yar Nisha ta iya bude idanunta Amma ba tare da ta juyo ta kalleshi ba Kai hanu Ajmal yayi gamida mik’ar da ita zaunesuna fiskarta juna kafin ya g’yara zama shima ya zauna da kyau yana kallonta ita kuwa sai faman kauda Kai gefe take tana g’yara zaman rigarta da yake ta faman sub’alewa.

Ajmal hanu yakai da nufin taimaka mata wajan mayar mata da zaman rigar but kai hanusa da yayi Nisha sai zabura tayi cikin tsoro harda matsawanta tana zare idanu, wani harara Ajmal ya wurga mata gamida mikewa tsaye yana kallonta time din da ta g’yara zamar rigarta ta na muzurai tsakiyar bed .

“Ki gyaramin bed din kafin kifice”. Ajmal ya fad’i cikin bada umarni kafin ya sa kai nufi bathroom sai yanzu Nisha ta d’ago kai ta bi shi da rakiyar ido ko tausawa babu bayan yanzun nan ta g’yara ya zo ya bata yana kuma sake bata umarni ta g’yara ba tare da horowa ba Nisha ta kuma tura baki tana guna guni ta mike ta shiga jan bedsheet din duk da bawani baci yayi ba yar ya motsewa ne saboda ko kawar da akayi bisa kai, daga nan Nisha ta sakai tafice daga bedroom din ta nufi nata d’akin.

Ajmal wanka yayi koda ya fito bai tadda Nisha ba ta g’yara shimfidar ta fice ,shape shape ya shirya ya kimtsa ba tare da ya tsaya wani abuba cikin manyan kaya riga da wando light blue da hula ya fito can ca ras ras daga nan ya nufi bedside da nufin daukar wayarshi nan k’afafunsa ya cikaro da bran Nisha wanda Ajmal ya cillar gefe nan Ajmal yasa hanu ya d’age bisa kasa ya daura saman bed din daga nan ya dauki phone d’insa ya fice cikin sauri

Ajmal
Story and writing
By
Oum AmReesh

💪 *JAJIRTATTU WRITER’S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al’umma cikin sauƙi_.✏️

Book 3

TAKUN KARSHE

Page 98

______ da yamma guraren 5:30 gari ya rufa mangarib ta suma gaba to kai Nisha na kunshe cikin bedroom dinta yau taci bacci har ta gode Allah, sam batayi niyar fita daga bedroom din ba Amma tana jin yunwa sosai dole ta fita ta nemi abunda zata sanyawa cikinta saboda yunwan dake bisa cikinta.

Bathroom ta nufa kaitsaye tashiga tayi wanka ta fito ta nemi lotion mai tsanani kamshi gaske ta shafawa fatan jikinta gamida murza yar fauda da kwalli gamida lipstick makeup dai mara hayaniya taiwa face d’inta kafin ta nufi trolley d’inta ta shiga neman tufafin da zata sanya ya kamata ace ta ware time wajan Zama ta shirya yakan cikin trolleys d’in nan izuwa cikin wardrobe but ta kasa nitsuwa da samun time .

Wani riga da skirt d’in a tamfa ta janyo mai kyau ta shiga kimtsawa ta shirya tsaf ta fito fes da ita gwanin sha’awa suman kanta ta tufke tsakiyar kanta da kyakykyawan ribbon d’inta kafin ta daura dan kwali saman kanta duk da bawani zama yake kanta ba zuwa anjima zai koma hanu saboda mai cika zama kanta ita kuma ba gwanar daura kallabi ya zauna bane shiyasa a rayuwarta tafi son ta ammali da hula yafi rike kanta.

Direct parlour ta nufa ko da ta iso tsakiyar parlourn sai wani ajiyar zuciya ta sake tana kara ciwa da Ammi albarka tare da fatan alkhari halwa yauma wani sabon delicious food na lunch Ammi tasa aka sake had’u musu,

About the author

mynovels

Leave a Comment