Mahaifina ne Hausa Novel Complete
“`MAHAIFINA NE“`
“`SHORT STORY“`
*Wallafar maryam Ahmad [ matar Ιan aljannah]*
*MANAZARTA WRITER’S ASSO…..*
*Alhamdulilahi godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin taliΖai, yadda nafara a sa’a Allah kasa nagama Lafiya Allah kabani ikon rubuta dai-dai Amin*
Arewabook@maryamahmad
π΅ππ§ππ ππππ‘π ππ ππ ππ πππ‘π¦ ππ ππππππ’π π π π πππππ, ππβππππ ππππβ π¦π πππ ππππ
Gaisuwa a gare ku
Mrs Umar
Suraiya d
Nimcyluve
Oum nass
Amrah’s Kitchen
Sajida
Fulanin royal
Yar malam
Hassana Ιan larabawa
Hadiza d Auta
Shamsiya manga
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN ΖAI
PAGE 1_2
“Abba don Allah ka yi hakuri wannan abin da kake ΖoΖarin yi haramcin ne a gare mu baki Ιaya…”
“Don ubanki ni za ki yi wa tonon asiri”
Kuka tafasa mai da shi,, sauri ya yi ya toshe mata baki, ya ce kirufemin baki ko na yanka ki!
Ba don ta so ba haka ta yi shiru ya gama lalubar ta, ya fita…
Governor Of Sokoto Hausa NovelΒ
‘Innalillahi wa’inna ilahirin raji’un anya wannan ubana ne? Ta yaya uban da ya haifeni zai dinga nemana da fasiΖanci…’
“Alhaji tun Ιazu na farka naga ban ganka ba na ce Ζila bayi ka shiga nan ma na ji shiru?”
“Wallahi motsi na ji a waje shi ne na fita naduba ba kowa ma”.
α΅α΄¬Λ’α΄΄α΄± ᴳᴬᴿᴡ
α΅un asuba na tashi nagama mana komi, da yake ina da school ranar” Ζanne na na shirya, sallama muka ma ummi Mai gadi na jiran mu’ makarantar mu aka fara sauke ni su kuma su ka wuce taso”.
“Uncle bashir ne, a cikin ajin mu yana kiran rijista, gaida sa nayi na zauna a kujere ta dake gaba”,
haka malaman su kai ta shigo wa suna fita har lokacin tashin mu yayi, motar” motar daddy ce tazo Ιauka na mamaki ne ya ishe ni to ina Bello driver’ yace ki shigo mana”….
Shiga nai nace”daddy har ka taso aikin ne”?
“Daddy yace no my dota, nazo ne naganki ne naka sa sukuni”…
Haba dan Allah nifa Ζ΄ar ka ce miyasa zaka rinΖa kalar Wannan kalaman a gareni?
“Ehh nasan ke Ζ΄ata ce, amma ina jin sanki kamar ki zama mata ta”!
Da sauri ta Ιaga kai tai Mai kallan tsaft ji take ta tsane sa, da duk wani mai san shi” tunda ya faΙa mata wannan maganar kuka take har suka iso gida, hon yayi mai gadi ya buΙe masu bai gama parking ba tafito tana kuka”…
“Ammi tace lafiyar ki A’ishah, zaki shigo kina kuka”?
“Daddy ne yace wai kanta ke ciwo ne, shine fa dan kuma nace muje ai mata allura take yin kuka”!
Tsaki “ammi taja tace Ζanne ki masu abinda ki keyi”…..
Lekowa tai ta window tace”ammi wallahi ba kai na ke ciwo ba, bari kiji……”.
π·ππ πππ πππ π§ππ‘π ππ ππ’ πππ ππ ππ π‘πππ ππππ
. π’πππ’ π π’ππ‘ππ ππ


