Wata fuska Hausa Novel Complete
WATA FUSKABLove and Romantic
✨✨✨✨✨✨
_Mom Islam_
Page 1-2
Ƙauyen Kwaso dake wajen birnin Tamale a arewacin ƙasar Ghana.
Ƙauyen ya haɗa da addinai daban-daban, addinin Musulunci da addinin Kirista, Akwai wani babban gida wanda ya kasance kaf ƙauyen babu kamarsa, Gidan David kenan, ya kasance ba musulmi ba, matarsa sunanta Deborah, ƴarsu ɗaya Mary, suna rayuwa ne irin na mazauna ƙauyen, sannan sun yiwa addininsu kyakkyawan ruƙo, duk da cewa su ɗin ba musulmai bane, amma lokacin zuwa yin bautarsu yana yi duk wani abu da sukeyi, suna barinsa su tafi gurin bauta, David dattijo ne sosai, zai kai shekaru sittin a duniya, matarsa Deborah itama dattijuwa ce, dan zatakai shekaru arba’in da biyar, sai ƴarsu Mary wacce ita kaɗai Allah ya basu, tanada shekaru Ashirin da biyu, Mary ba fara bace, zamu iya kiranta da chocolate color, sai dai Allah yayi mata kyau sosai, wanda kaf faɗin kauyen idan ka zagaya zai yi wuya ka samu yarinya mai kyau irina Mary, sai dai abin mamaki, duk tarin samarin da suke cikin wannan ƙauyen Mary bata da saurayi ko guda ɗaya.
Ƙarfe 12:pm na rana, Mary ta fito daga ɗakinta, tana sanye da baƙar t-shart da zanin atamfa, sai ɗankwalin atamfar da ta ɗaura a kanta, Tulu ta ɗauka, har ta fara tafiya, daga cikin ɗakin Mahaifinta David ya ƙwala mata kira, Deborah mahaifiyarta ta fito daga ɗakin da suke ita da baban Mary tace “Mary sau nawa zan gaya miki ki daina fita a tsakiyar rana hakan ba abu ne me kyau ba, amma kinƙi dainawa, babanki dai yace karki fita”!.
Mary ta marairaice murya tace “Mama kiyi haƙuri ruwa zan ɗibo kuma bazan daɗe ba” Maman tace “ba nice na baki umarni ba, babanki ne yace karki fita”, Mary ta fashe da kuka, kafin ta sake cewa “haba mama, ruwa fa zan ɗibo” Baban ya fito daga ɗaki, yana sa riga yace “ni nace ban amince ba, ki bari rana tayi sanyi, saboda na gaji da kwashe-kwashen da kike yimin a cikin tsakiyar rana, idan banda abinki duk ruwan da yake gidannan be isheki kiyi amfani dashi ba har sai kinje rafi ɗibowa?” Mary ta durƙusa a gaban mahaifinta, cikin Muryar kuka tace “baba nayi maka alƙawarin yau babu abinda zan kawo maka ka yarda dani baba, ruwan wanka zan ɗibo, na cikin randa yayi zafi saboda zafin da ake yi” Mama ta girgiza kai, tana mamakin Mary, Baban yace “tashi kije kuma karki daɗe” sannan na gargaɗeki…” Mary ta fice hannunta na riƙe da tulun ɗibo ruwa” sannu a hankali take takawa tana tafe tana rera waƙa har ta iso bakin rafi, kamar kullum da ko yaushe idan tazo a irin wannan lokacin bata samun masu ɗibar ruwa ko masu wanki a bakin rafin, Ta durƙusa tare da sanya tulu a cikin ruwan ta ɗibo ruwan, sannan ta miƙe tsaye, ko taku ɗaya bata ƙara ba, ruwan rafin yayi wani irin murɗewa sosai, lokaci ɗaya ruwan ya buɗe, cikin firgici Mary ta ke kallon ruwan, da tulun ruwa a kanta, wani kyakkyawan matashi ingarman namiji ruwa ya kaɗo ya taho bakin rafin, a haka kamar babu numfashi a tare dashi, Mary ta dafe ƙirji cike da fargabar gargaɗin da mahaifinta yayi mata, tsabar rikicewa bata san lokacin da hawaye ya fara sintiri a saman kumatunta ba, ta fara matsowa inda saurayin yake, fari ne sosai, yanada dogon hanci kamar balarabe, yanada faffaɗan ƙirji sannan kuma yanada kwantaccen gashi mai sheƙi, bugu da ƙari laɓɓansa pink ne, jikinsa wani irin kaya ne, mai kama da na sarauta kamar kuma na wata ƙasar, jikin Mary a sanyaye ta ajiye tulun ruwan, ta isa gurinsa ta durƙusa, matashin bazai wuce shekaru 35yrs ba, ta ɗora tafin hannunta a saman ƙirjinsa, babu numfashi a tare dashi ko kaɗan, cikin kiɗimewa ta tafi gidansu da gudu, dan ta mugun tsorata da ganin yanayinsa, dan harda yankan wuƙa a gefen wuyansa, tana isa gidansu, cikin ɗaga murya ta fara ƙwalawa mahaifinta kira tana cewa “baaabaaa….!! Ba ba…” Mahaifin nata ya amsa lokacin da ya fito daga wanka hannunsa riƙe da bokiti da kwandon soson wanka, bai amsa mata ba, ya dai tsaya yana kallonta, dan tuni jikinsa ya gama bashi abinda take gani ta jajiɓo masa yau ma shi ta jajiɓo, Baba Ina ta kiranka baka ce min komai ba, baba wlhi wani mutumi ne a gefen rafi ga dukkan alamu baya numfashi ammafa ba ɗan wannan ƙauyen bane” baba yace “hmm” Mary abinda nake gudu kenan shi yasa kikaji nace karki fita, yanzu dai ina ruwanki dashi kawai kiyi abinda yake gabanki” Mama ta fito daga ɗaki saboda ta saurari maganar tasu tace “kayi haƙuri kaje ka dubashi tunda dai kasan ko ba komai sarki ya naɗaka a matsayin mai kula da komai na wannan ƙauye, Baba yace “Mary ta jira shi, kaya kawai ya saka ya fito yasa takalmi suka kama hanyar zuwa bakin rafi, suna isa suka samu matashin ya mirgina ɓangaren dama, alamun yana da rai kenan, Mary ce ta taimakawa babanta suka kawo shi gidansu, Mama ta shimfiɗa tabarma da bargo mai taushi, aka kwantar dashi, baba ya sa masa pillow a gurin kansa, yace “Mary taje tukunyar magani ta ɗibo masa magani a ƙwarya, bayan Mary ta ɗibo maganin ta dawo jikinta yana ɓari, ta miƙawa mahaifin nata ya karɓa, “ki durƙusa anan ki hura bakinsa sosai har sai ya fara motsi” Mary ta zare idanu tana kallon Mama, Mama itama Mary take kallon, cikin daka tsawa tace “bazakiyi bane, waye mai yi idan ba keba, tunda kika nemo ai kema bazaki zauna haka ba” Mary ta marairaice idanu tare da juyar da kallonta ga baba da ita yake jira, shima daka mata tsawar yayi yace “Noor ke nake jira, ki gaggauta saboda ceto ransa” Mary ta durƙusar da guwaiwoyinta a ƙasa, tasa tafin hannunta a ƙasa, sannan ta sunkuyo da kanta, suna iya jiyo numfashin juna sai dai baya motsawa, tun bayan motsin da yayi ɗazu, wani irin ni’imtaccen ƙamshi ne ya kaiwa hancinta ziyara, wanda yasa taji ƙamshin kamar ya gauraye garin duka, ta sanya bakinta ana matashin saurayin ya hura sosai, iya ƙarfinta, can sai ya fara motsa yatsun hannunsa, kafin ya fara ƙoƙarin buɗe idanu a hankali, sai kuma ya buɗesu gaba ki ɗaya, fararen ƙwayar idanunsa ne suka sauka akan kyakkyawar fuskar Mary, ya zuba mata idanu babu ko ƙiftawa, baba yace ta tashi ta bashi guri sai in ya nemeta sai ta dawo” Mary ta miƙe tabar gurin. Baba ya karɓi ƙwarya a hannun Mama ya fara yayyafawa matashin saurayin har sai da ya shafa masa duka a jikinsa kafin yace “sannu, zaka samu lafiya yaro…”
*Littafin kuɗi ne babu promo ₦400 account number 3175689751 Zainab Habibu first bank shaidar biya ta wannan number 08141799224*
Mom Islam🍹
[9/22, 7:40 PM] null: https://www.arewapen.com/chapter?id=6aa47f11fa8a89abe84a51ae
✨✨✨✨✨✨
*WATA FUSKA*
Love and Romantic
✨✨✨✨✨✨
_Mom Islam_
_Arewapen@momislam11_
Am back insha Allah 💖
Page 3-4
Shi kansa bai san me ya faru dashi har ya tsinci kansa a Ƙauyen Ghana ba, ƙarfe 1:2pm, Yana nan kwance a tsakar gida, Baba da Mama sun fita kasuwa, kasancewar kullum sukan fita cin kasuwa, da yake koda yaushe kasuwar ƙauyen take kamawa, amma tafi ci ranar Laraba, Mary ta fito daga wanka, matashin yana kwance idanunsa a lumshe kamar mai barci, Marya ta wuce ta gefensa ta shiga ɗakin mamanta ta shirya cikin t-shart baƙa da skirt iya cinya, kanta babu ɗankwali, kuma asalin gashin dake kanta ba na ƙari bane, dan ya zuba har gadon bayanta, kujera ƴar tsugunno ta ɗauka ta zauna a gefen matashin, tace “ya kamata ace ka daina wannan barcin tunda ga alamun sauƙi nan a tare dakai” matashin yace “eh haka ne, sai dai abu ɗaya ne ya dameni wanda idan har ban gabatar dashi ba zuciyata zata ci gaba da kasancewa cikin ƙunci da fargaba, tunda bansan iya adadin kwanakin da na ɗauka ban yishi ba” Mary ta gyara zama kafin tace “me kenan?. ka gaya min idan inada halin taimaka maka zan taimaka maka” amma kafin ka faɗamin dan Allah ina so ka gayamin sunanka” Mary tayi maganar cikin marairaice murya, “Rayyan Ali Usman (Makama) Mary ta riƙe baki tana kallonsa cike da mamaki kafin tace “waɗannan sunayen da ka jero ai sunyi yawa, ni na kasa banbance wanne ne naka a ciki wanne ne ba naka ba?” Murmishi yayi, kana yace “Sunana Rayyan Ali Makama” duk wanda kika tambaya wannan sunan ya sani, musamman a garuruwa da dama” Mary tace “amma me kakeso kayi ɗazu?” Rayyan yace “alwalah nake sonyi inyi Sallah, so samune ma inyi wanka” Mary cikin tausayinsa Mary tace “gaskiya baba ya tabbatar mana da cewa daga sama gurin cinyoyinka sun samu matsala, ba lallai ka iya yin tafiya cikin gaggawa ba, amma idan har zai yiwu me zai hana ina ɗibo maka ruwa sai kayi abinda zakayi ina yaso Baba idan ya dawo sai ya taimaka maka kayi wanka” Rayyan yayi shiru, yana tuna a halin da ya tsinci kansa yanzu, tabbas duniya ba a bakin komai take ba, sai dai shikam ya haɗu da jarabawa ace bazai iya tashi ba, me ya faru dashi kenan?” Mary ta wuce randar ruwa ta ɗibo masa ruwa a wata roba da kofi ta kawo masa, kana tace idan yana buƙatar wani abun yayi mata magana yanzu dan zata fita zuwa gurinsu Baba ta ɗauko musu kaya, Rayyan yace baya buƙatar komai, amma ta taimaka masa da inda zai samu yayi wanka yayi Sallah” cike da tausayinsa ta ɗauko wani babban kwanon silba mai girma sosai, ta kawo masa ruwan ɗumi ta zuba a ciki ta ajiye masa soso da sabulu, ta shiga ɗakin mama ta ɗauko masa jallabiyar Baba tace masa ita ta tafi, Rayyan ya bita da murmishi yace “Allah ya kaita lafiya” haka nan ta fice tana tafe kanta ko ɗankwali babu ga ɗangalallen skirt, haka ta dinga wuce mutane suna gaisawa, tana isowa kasuwar ta samu Mama da baba suna zaune a gindin bishiyar mangoro, Mary ta isa garesu tana yi musu sannu, baba da Mama suka amsa kana suka fara tambayarta ya jikin Rayyan, Mary tace “akwai alamun sauƙi saboda mun yi hira dashi sosai, dan har ya gayamin sunansa Rayyan” Mama tace “mun godewa Allah, dama tunannshi mukeyi, yanzu haka munyi shirin komawa gida ne, Mary karɓi kayan David sai mu wuce gida”. Dukkansu suka ɗunguma zuwa gida, lokacin Rayyan yayi wanka yayi Sallah, suka shigo kai tsaye tun daga bakin ƙofa baba yake faɗaɗa murmushinsa, mama ma haka, cikin haɗa baki suke cewa “mun gode Allah, jiki yayi sauƙi” Rayyan shima yayi murmishi cikin ƙayatacciyar muryarsa yace “alhamdulilah naji sauƙi sosai, sai dai ba zan iya miƙewa ba” lokaci ɗaya walwalar dake fuskar baba ta gushe, cike da damuwa ya ƙaraso kusa da Rayyan, Mama da Mary suka wuce cikin ɗaki, baba ya yiwa kansa mazauni a saman kujera ƴar tsuguno kafin yace “wato ka samu matsala ne sosai a rayuwarka, wacce a halin yanzu muke cikin ƙila wa ƙala, zaka iya warkewa ammafa ba da garaje ba, saboda hatta gabanka ya taɓu ga dukkan alamu ba wani aiki zeyi ba, sai dai ina so in tabbatar maka da cewa “zanyi iya bakin ƙoƙarina dan ganin na taimaka maka game da wannan larurar, bayan haka, kafin faɗawarka cikin ruwa akwai babban abinda ya faru dakai, a tsakaninka da ƴar uwarka Sameha, sai dai banaso ka ɗagawa kanka hankali saboda wannan maganin da zanyi maka baya buƙatar ka sa kanka a damuwa, kuma akwai yiwuwar kayi kamar wata biyu anan ana yi maka magani kafin ka koma ga danginka” tun lokacin da Baba ya fara yiwa Rayyan magana, Rayyan ɗin yake mamakin sanin Sameha ƴar uwarsa ce, kuma ta jini wacce suke uwa ɗaya uba ɗaya kuma bata ƙaunarsa ko kaɗan, baba ya sake cewa “amma mai ɗan wane gari ne, kuma su waye danginka..” Rayyan yaja dogon numfashi kafin yace “sunan mahaifina Ali Makama kakana sunansa Usman, mu ƴan Accra ne, inada mata ɗaya Mihra, da kuma yaro ɗaya Jalaludden” Baba yace “amma akwai mamaki, ace Mutumin dake Accra an tsinci gawarsa a rafin ƙauyen Ghana, lallai akwai lauje cikin naɗi, abinda nake so dakai ka daure ka dinga shan magani saboda abinda zanyi maka ya tafi dai dai inda ake so” Rayyan ya gyaɗawa baba Kai, kana yace “insha Allah” Mary ce ta fito tsakar gida, lokacin baba ya tashi ya shiga ɗakin Mama, hannun Mary na riƙe da kwanon silba mai murfi a cikin kwanon doya ce da manja da yaji, sai Ruwa da ta ajiye masa a gefensa, “kaci idan baka ƙoshi ba in ƙaro maka” Mary tayi maganar tana yi masa murmishi” Rayyan yace “ai ban isa in cinye ba, zan dai ci abinda Allah Ya bani iko” kallonsa kawai take, saboda wasu maganganun da yake yi ba wani ganewa take yi ba, dan haka take yi masa shiru, doyar ta dahu sosai, shi yasa ma Rayyan yaji daɗin cinta, dan loma ɗaya yakai bakinsa, amma yaji yana son ƙara ci, a taƙaice dai yaci babu laifi, ya mayar da murfin kwanon ya rufe yace “alhamdulilah” Mary tace “badan ka ƙoshi ba..” Rayyan yace “da gaske na ƙoshi sosai, Allah ya ƙaro buɗi Ubangiji ya sakawa su Mama da baba da alkairi albarkacin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama” Mary ta sake zuba masa idanu tana ci gaba da binsa da kallo, ruwa ya ɗauka yasha, nan ma yace Alhamdulilah, baba ya kawo magani ya bashi yasha ya shafa masa a jiki, sannan yace ya kwanta, bayan ya kwanta, Mary ta ɗauko zani ta lulluɓa masa, ƙarfe 3:30pm nayi, Rayyan ya buɗe idanu, kamar wanda aka sanar masa, yace “a taimaka masa zeyi sallahar la’asar…!
Mom Islam🍹
[9/22, 7:45 PM] null:
✨✨✨✨✨✨
*WATA FUSKA*
Romantic Love
✨✨✨✨✨✨
_Mom Islam_
_Arewapen@momislam11_
Page 5-6
Baba da kansa ya kawo masa ruwa a kofi yayi alwalah, a zaunen yayi Sallah, bayan ya idar ya ɗaga hannayensa yana roƙon Ubangiji, ya shiga cikin lamuransa, bayan ya kammala ya jingina da bango, yanzu haka bashi da inda zeyi yaji labarin koda iyayensa ne kaɗai, bare yaji labarin matarsa da ɗansa, da wannan tunanin ya lumshe idanunsa kamar mai barci, tunanin da yake tayi kenan har Mary ta zo gurin ta zauna, “Rayyan..” Mary ta kira sunansa fuskarta ɗauke da murmishi, a hankali ya fara buɗe idanunsa da suke a lumshe, kafin ya buɗesu duka, ya zuba mata idanu yana kallonta sosai, kafin yace “Bazan iya kiranki da sunan da ake kiranki ba, zan dinga ce miji Jiddah” Mary ta ware idanu, cike da tsoro kuma da mamaki, saboda tana tsoron kar Baba da Mama suji maganar da Rayyan yayi su ɗauki tsatsauran hukunci a kansa, saboda basa ƙaunar addinin Musulunci, ita kanta tasha mamaki da taga Baba ya bar Rayyan yayi alwalah harda yin Sallah a gidansu, cikin ƙasa da murya Mary tace “Kar ka bari Baba yaji dan zai ɗauki hukunci sosai a kanka, sai dai nifa Baba ya bani mamaki, tunda ake kawo marasa lafiya wannan gidan, bai taɓa bari an kawo musulmi” Rayyan yayi mata murmishi kafin yace “nayi shiru amma Jiddah shine sunan da zan dinga kiranki dashi” Mary tace “shikenan godiya nake Rayyan ina yi maka fatan samun lafiya” a lokacin baba ya fice daga gidan, hannunsa riƙe da wani ƙaramin buhu, hatta kayan jikinsa basa nuni da anguwa zai je, hakan ya tabbatarwa da mary da mama, cewa Baba zai tafi ɗibar magani ne, kuma yafi zuwa da yamma, kuma idan yaje yakan dawo da matsanancin ciwon kai.
Mama ta kira mary tace “tazo ta tattare gida, idan ta gama ta haɗa wuta saboda Baba Yana iya dawowa cikin wani hali” Lokacin barci mai nauyi ya ɗauki Rayyan wanda yasa ya dinga mafarkin Yayarsa Sameha da kuma matarsa Mihra, da ɗansa Jalaludden, mafarkin ya mugun tsorata shi sosai, dan a razane ya buɗe idanu, hakan yayi daidai da shigowar baba, cikin wani irin yanayi, yana tafe yana dafe da goshi, ya ratayo buhun da ya ɗibo magani a kafaɗarsa, Mama taje da sauri ta tare baba kafin ta kaishi ɗakinta, Mary na binsa da sannu, Maleek kuma ya kiɗime sosai, Acan ɗakin Mama, ta kalli baba cikin yanayin tausayi tace “sannu David amma gaskiya ga dukkan alamu wahalar da kasha yau tafi ta ko yaushe, duba da sauya launin da ƙwayar idanunka da sukayi” Baba ya jinjina kai, dan zuwa yanzu ba zai iya magana ba, saboda wata sabuwar galabaitar da ta sameshi, lokaci ɗaya jikinsa ya hau karkarwa sai kuma zufa ya fara tsatsafo masa, Mama ta sake tsorata sosai, ta ƙwalawa Mary kira, Mary tana zaune a gurin Rayyan tana tambayarsa me ya faru, zai bata amsa Mama ta kirata, ta miƙe taje kiran maman” koda ta shiga ta mugun tsorata da halin da taga mahaifinta yake ciki, hankali a tashe ta durƙusa a gabanta, tana tsananin ƙaunar iyayenta, bata ƙaunar abinda zai ɓatawa iyayenta rai, gashi yanzu tazo ta ga mahaifinta a cikin wannan yanayi ga mahaifiyarta tana a durƙushe tana kuka, Mama ta sani ciwon baba yanada alaƙa da Taimakon da yake son yiwa Rayyan, ganin Noor ta durƙusa itama ta fara kuka yasa Mama bata ce mata komai ba, ta fita ta ɗauko kaskon wuta ta ɗibo wani garin magani ta barbaɗa a cikin wutar, ta lulluɓe baba, wata iriyar miƙa baba tayi, wacce tasa hankulan mama da Mary ya sake tashi, gashi baban ma hawaye yake yana roƙon su yafe masa mutuwa zeyi, can kuma ya hau murɗewa kamar wani maciji, sai kuma ya sake fashewa da kuka wata iriyar murya akace “Ba David bane, nine Wanda zai taimaki David da sabon baƙonku Rayyan, inaso ku buɗe kunnuwanku kuji abinda zan gaya muku, David ba zai taɓa ci gaba da taimakon Rayyan ba, Mary itace warakar Rayyan, dole zasuyi aure da Rayyan saboda samun lafiyarsa, abin nufi anan shine, Rayyan ba kawai faɗawa cikin ruwa yayi ba, akwai wani babban tsafi da akayi masa wanda yai silar kasararasa, daga ƙarshe idan kun amince a aurawa Mary Rayyan ayau zai tashi zeyi tafiya da ƙafafunsa sai ji ƙarfi a jikinsa, sannan shima David ze warke fiye da ko yaushe, zan wuce…” Kafin mama tayi magana David ya faɗi ya suma baya numfashi, cikin ɗaga murya mama da Mary suke kiransa amma ko motsi bayayi, Mary ta lumshe idanunta, kafin tace “Mama koma meye ze faru na amince da maganar auren sai dai ina tsoron baba idan ya tashi yaji wannan labarin, saboda baya son Addinin Musulunci ko kaɗan” jikin baba ya fara karkarwa yana kiran sunan Mary ƙasa-ƙasa, Mary ta taho gurinsa tana share hawaye tace “Baba me ya faru me kake so me za’ayi maka” tana maganar ne wani sabon hawaye yana bin kumatunta, Bakin baba na rawa yace “Mary auren Rayyan shine zai zamo silar warkewata, naji duk bayanin da kukaji ki aikata hakan, ko shi bazai amince ba ki lallaɓasa” Mama tace “David waye wannan yazo yake magana?” Baba yayi shiru bai ce mata komai ba, Mary tai saurin miƙewa ta fito tsakar gida, ta samu Rayyan yana zaune ya riƙe kansa sosai, dan har wani nauyi kansa yayi masa, tsabar mafarkin da yayi, Mary ta durƙusa a gabansa, kumatunta shaɓe shaɓe da hawaye, tace “Rayyan baba ze mutu bazai rayu ba, nikam na amince kaima ka amince ko dan mu samu damar ceto rayuwarsa” nan dai ta bashi labarin abinda yake faruwa daga farkon farawar ciwon har fitowarta gurinsa, Rayyan yayi shiru bai ce komai ba, yana tunani gami da tsoron lamarin, gefe guda kuma yana fargabar larurar da ta samesa, gashi ance zai taka da ƙafafunsa, kenan lokacin komawarsa ga iyayensa yayi, to meye makomar aurensu idan sunyi, zai saketa kenan daga baya ko yaya?” Da wannan tunanin ya gyaɗa mata kai dan bashi da wani zaɓi, zuciyarsa kuma ta cika da tsoro da fargaba, Mary ta koma ɗakin Mama da gudu, sai dai ga mamakinta taga Baba ya tashi zaune Mama tana yi masa fifita sai haɗa zufa take, hawayen farin ciki gami da murmishi ne suka baiyyana a fuskarta, ta share hawayen kafin ta durƙusa a gaban nahaifin nata tace “baba ya amince shikenan ma ka samu lafiya” baba yace “Nagode Mary shima zanje in yi masa godiya, sai dai yanzu aikin zai dawo kanki Mary nasan zaki iya zaki iya taimaka masa kuma zai warke, Baba yayi maganar yana shafa kan Mary, “eh zan iya amma baba..” Shiiittt” Baba yace mata, tayi shiru bata sake cewa komai ba…!
Mom Islam 🍹
[9/23, 9:17 AM] null:
✨✨✨✨✨✨
*WATA FUSKA*
Love and Romantic
✨✨✨✨✨✨
_Mom Islam_
_Arewapen@momislam11_
Page 7-8
Cikin taushin murya baban yace “gobe za’ayi bikin aurenku, nasan wannan lamarin zai bawa mutanen ƙauyennan mamaki, musamman mai gari, amma ba komai bane, kuma dole kowa ma zai aminta da hakan”. Mary tayi shiru kanta a sunkuye, tabbas babu soyayyar Rayyan a cikin ranta, to shima dai ba wani sonta yake yi ba, dan bai ji yana sonta ba, ƙarfe 7:pm na dare, Rayyan yayi alwalah ya kabbara sallah, bayan ya idar yayi adduoinsa ya shafa, kawai yaji wani ƙarfin gwaiwa yazo masa, wanda yasa shi fara kwatanta miƙewa tsaye ba tare da yayi fargabar komai ba, “Bismillahir rahmanir rahim” ya ambata kana ya miƙe tsaye, tsabar farinciki da murna bai san lokacin da ya fara furta Allahu Akbar… Allahu Akbar, Baba da Mama da Mary suka fito, suna bin sa da kallo kamar yau suka fara ganinsa, tunawa da gargaɗin da akaiwa baba yasa yaja baki yayi shiru, amma ba dan ba da ya yiwa Rayyan gargaɗi mai tsauri, lokaci ɗaya kuma sukayi murmishi suna kallonsa, Baba yace “gaskiya munyi murna da farinciki Rayyan ka samu lafiya, sai dai aurenka da Mary shine kariya a gareka, idan kana tare da ita komai zai dinga zuwar maka da sauƙi, Rayyan yayi musu godiya kafin yace “sai dai baba ina neman izinin yin tambaya idan babu damuwa” baba yace “ina jinka Rayyan duk abinda yake cikin ranka ka faɗeshi” Rayyan yace “amma wannan auren da za’ayi mana zamu zauna a matsayin miji da mata ne kokuma an yishi ne dan lalurar rashin lafiyata, kuma kenan duk inda zanje dole zan tafi da Mary?” Rayyan ya ƙare tambayar da cewa “ayi haƙuri baba idan na faɗa ba daidai ba” Baba yace “sai na sake bincike sannan zan iya baka amsar tambayarka, amma dai Inaso ka sani, Mary zata taka muhimmiyar rawa gurin ceto rayuwarka, duk da cewa bazaka dinga gindaya mata doka game da addininku ba, gaskiya ba zan amince da hakan ba” Baba yai maganar tare da miƙewa ya fice, kamar ba shine yayi rashin lafiya ɗazu kamar zai mutu ba. Daga nan baba gidan mai gari ya wuce, inda ya sanar dashi abinda ya faru a gidansa, mai gari ya nuna farincikinsa, wanda yasa baba Jin haushin mai gari, saboda shi a zahiri baya son dangantakar aure tsakanin wani addini wanda ba basu ba, gudun kar yaƙi amincewa nema ciwonsa ya dawo yasa ya amince da maganar, mai gari ya zubawa baba idanu, saboda yayi nisa a tunani, can dai mai gari yace “David…, tunanin me kakeyi ne haka?” Baba yace “babu komai, mai gari, sai dai inaso wannan maganar ta zamo sirri a tsakanina dakai saboda kar ya zame mana abin dariya ga waɗancan masu addinin” me gari yace “babu komai David, Ina yi masa fatan samun lafiya” baba ya miƙe tsaye fuskarsa sam babu walwala ya wuce gida, ƙarfe 1:am na dare, Rayyan yana kwance a wani ɗan ƙaramin ɗaki da Baba ya bashi, sam barci yaƙi ɗaukarsa, saboda alhinin auren da Baba yace zeyi masa da Mary, daga can ɗakin su mama Rayyan ya jiyo wani sauti wanda ya gauraye masa dodon kunne, cikin tsoro ya tashi zaune, tare da rungume hannayensa, kafin ya fara ambaton sunan Ubangiji, sai kuma yaji sautin yana raguwa sosai, Acan ɗakin Mama, Baba Yana zaune, hannunsa na riƙe da wata sanda sai wani walwalin haske take yi, baba ya fara magana cikin wani yare, yana cewa “bana so Mary tabi wannan yaron, koma meye zai faru a barta a ƙauyen nan, saboda ina gudun kar su dulmiyar da ita da addininsu” daga cikin sandar aka fara magana, mai maganar yana cewa “akwai wani abu da zai faru wanda ba lallai kai kasan ko meye ba, nima da nake maganar bansan komai akai ba, dan haka kabi komai a hankali” mai maganar yana gamawa ya ɓace daga shi har sandar, Baba ya dafe goshinsa, dan a ranar ko runtsawa beyi ba, yana mugun ƙiyayya da addinin musulunci, dan haka bata ƙaunar jininsa ya raɓu wani addini idan ba nasu ba, Ƙarfe 4:am na asuba, Mary ta farka daga barci a saman ƴar katifarta, tunanin Rayyan ta farayi game da maganin da ta shafa masa jiya, sai kuma ta lumshe idanunta Saboda tunawa da tayi yau ma zataje ta sake shafa masa maganin, ƙarfe 7:am duka mutanen gidan sun tashi, sai dai basu fito tsakar gida ba, da yake basa ɗora abinci da safe sai dai suje su siya, Mary ta fito daga ɗakinta tana miƙa, ta nufi ƙofar ɗakin su Mama, ƙwanƙwasawa tayi a hankali kafin tace “mama, Baba kun tashi?” Baba ya tashi zaune, cikin ɗaga murya yace “Eh Mary shigo” Mary ta shigo tare da ce masa “Sannu baba ya gida ya jiki” Baba yace “jiki yayi garau, kije ki shafawa Rayyan magani, ki kiyaye abinda zai haɗa wata mu’amala a tsakaninki dashi saboda bazan lamunce kuyi rayuwa irin ta masu aure ba, aurennan naku ba yana nufin zaku zauna Kamar kowane me aure bane” Mary ta amsa wa baba da cewa “toh Baba” har Mary ta miƙe Mama ta juyo tace “Mary ki kiyaye kinji dai faɗan da babanki yayi miki” Mary tace “Tom Mama, zan kiyaye” Mary ta fice, a tsakar gida ta ɗauki ƙwaryar maganin ta fara cewa “Sallama…” Daga bakin ƙofa, Rayyan yayi murmishi yana daga zaune a saman katifa, Mary ta shigo, ta gaishe shi, bayan ya amsa tace “maganine zan shafa maka kamar jiya sai dai yau akwai yiwuwar idanuna a rufe zan shafa maka, duk inda kaji ban shafa ba, sai ka nuna min” Rayyan yace “shikenan babu damuwa, yayi maganar yana murmishi, Sai da Rayyan ya cire ilahirin kayan jikinsa ya rage daga shi sai gajeren wando wani yagagge da baba ya bashi, Mary ta fara shafa masa maganin idanunta a rufe, yau Rayyan yaji shafa maganin har ya fi masa na jiya daɗi, ga wani feeling da yake mugun ji a cikin jikinsa, shi kansa ya kasa fassara yanayin da yake ciki, duba da inda Mary ta saukar masa da wani tsananin sha’awa a jikinsa, itako tanayi ne kamar inda baba ya umarceta, kuma tana son kiyaye duk wani abu wanda zai janyo mata saɓa musu” daga can bakin ƙofa, Mama tace “Mary zamuje gidan me gari, ya aiko a kiramu saboda amma babanki ya tafi tun ɗazu dan an ɗaura aurenki da Rayyan amma cikin sirri zamu wuce, wani faɗuwar gaba Mary taji Wai an ɗaura aurenta to, da yaushe baban ya fita har aka ɗaura auren?” Acan fadar mai gari, babu kowa, sakamakon mai gari yayi musu bayanin zai je anguwa, wasu daga cikin mutanen garin sun dai ga Baba da su mai gari sun shiga coci, acan aka ɗaura auren kamar dai inda suke yi, bayan sun gama komai, kamarsu kuɗin aure da sauransu suka dawo gidan me gari. Idanun Rayyan suna kan Mary, yau sai yaga ta sake yi masa kyau sosai, takai hannunta gurin mararsa tana ƙoƙarin shafa masa maganin, yai saurin tura hannunta gurin AK ɗinsa, wanda hakan yai silar buɗe idanun Mary ba shiri ta kurma uban ihu jikinta na rawa…!


